Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majiyar NAIJ.com ta ruwaito mataimakin shugaban jam’iyyar APC, reshen Arewacin Najeriya, Sanata Lawal Shuaibu ne ya sanar da haka da yammacin ranar Lahadi, 30 ga watan Satumba, inda ya tabbatar da wannan matakin da uwar jam’iyyar
Bayan nasarar gano motarsa a wani tafin ruwa mai zurfin gaske dake unguwar Dura Du a karamar hukmar Jos ta Kudu, rundunar soji dake neman Manjo Janar Idris Alkali (mai ritaya) da ya bace tayi nasar cafke wani mutum sanye da kakin
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewar soyayya ta kullu tsakaninsa da takwaransa na kasar Koriya ta Arewa, Kim Jong Un, har ta kai ga sun fara musayar wasikun kaunar juna. A jiya, Asabar, ne shugaba Trump ya kara ya
Wasu sinadarai masu fashewa sun tarwatse a garin Fatakwal, jihar Ribas, yayin da ake tsaka da zaben dan takarar gwamna da zai wakilci jam'iyyar a zaben 2019. Bam na farko ya tashi ne da misalin karfe 11:00 na safe a daidai kwanar
Masana ilimin kimiyyar sararin samaniya sun gano wasu takardun da suka ce daya daga cikin shahararrun masana fasaha da ilimin kimiyya na duniya da yayi zamani kasar Burtaniya, mai suna Isaac Newton ya rubuta tun a karni na 17 baya
Mun samu cewa a ranar yau ta Asabar ne shugaban hafsin sojin sama na Najeriya, Air Marshal Sadique Baba Abubakar, ya kai ziyarar mika ta'aziyya ga Mahaifan Muhammad Bello Baba-Ari, sojan saman nan da ajali ya katsewa hanzari.
Manjo Janar Idris Alkali ya bace ne tun ranar 3 ga watan Satumba a hanyarsa ta zuwa Bauchi daga Abuja. Rahotannin da hukumar soji ta tattara sun gano cewar Alkali ya bata ne a karamar hukumar Jos ta kudu. Babu tabbacin ko gawar Al
Ta ce, an gano irin wadannan lambobi har 750,000 cikin shekaru biyu, kuma an toshe su daga aiki, sannan hukumar tayi kira da a kula a dinga bada rahoton irin wadannan lambobi don magance cuwa-cuwas da ake wa gwamnati
A jiya ne jam’iyyar APC mai mulki ta gudanar da zaben tabbatar da shugaba Buhari a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben shekarar 2019. Kamar yadda jam’iyya ta bayyana a baya, ta gudanar da zaben shugaban Buhari kai tsa
Mudathir Ishaq
Samu kari