Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Jimi Agbaje ya lashe zaben fidda gwanin gwamna da aka yi a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Lagas a ranar Juma’a, 5 ga watan Oktoba. Agbaje ya kayar da abokin adawarsa, Deji Doherty da kuri’u 1,100 zuwa 741.
Daga karshe Musa yace ganin halin da suka tsinci daliban jahar sun tausaya musu matuka, kuma tuni sun mika hannun iyayensu, da wannan ne guda daga cikin iyayen daliban, Andetarang Irammae ya jinjina ma matakin da gwamnatin jahar t
Yayinda hankalin kowa ya koma kan al’amuran siyasa, da yawa basu san cewa makarantan Allo tamkar jami’a ce kafin abubuwa suka tabarbare a zamanin yau. NAIJ.com Hausa ta kawo muku jerin darajar karatu a makarantan Allo da shafin.
A wani bincike da aka yi a fadin duniya, na National Library of Medicine wanda ke Amurka, an gano a tsakanin 2011 zuwa 2017, akalla mutum 260 ne suka mutu garin kokarin daukar hoto a wurare masu 'qayatarwa', Indiya, US, Rasha da
NAIJ.com ta tattaro cewa a daren ranar Alhamis, 4 ga watan Oktoba, mutane da dama sun ji muggan rauni, inda aka lalata motoci 20 a lokacin zaben fidda gwani na sanata a yankin Benue ta Kudu wanda aka gudanar a Aper Aku Stadium.
A jiya Laraba da Hausawa kan ce Tabawa ranar samu wata babbar kotu dake garin Ikeja na jihar Legas, ta samu nasarar yankewa wani matashi hukuncin dauri na zama a gidan sarka har na tsawo shekaru 10 bisa aikata laifi na kisan kai.
Sojojin da aka yanke ma wannan hukunci akwai Sajan Aliyu Hassan da kofur Bello Nasiru, kamar yadda kaakakin rundunar Sojan kasa, Brigediya Texas Chukwu ya sanar, inda yace shugaban kotun, Birgediya Olusegun Adesina ne ya yanke wan
Binciken da kungiyar Demographic Health Survey(DHS) ta yi a 2015, ya nuna yara 13,200,000 nebasu zuwa makaranta, wanda ya tashi daga 10,500,000 a tsohon bincike da aka yi a 2010. Sai a yanzu a 2018 aka iya sakin rahoton, bayan da
Mun samu cewa wakilan jam'iyyar PDP daga sassa daban-daban na fadin kasar nan na ci gaba da tururuwa zuwa birnin Fatakwal na jihar Ribas, inda za a gudanar da gangamin jam'iyyar domin fidda gwanin takarar kujerar shugaban kasa.
Mudathir Ishaq
Samu kari