Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An kashe mutum daya tare da raunata wasu 10 bayan wasu da ake zargin ‘yan daba ne sun kai hari wurin zaben fitar da ‘yan takarar kujerun majalisar jiha da tarayya da aka gudanar a Epe dake Legas, yau, Alhamis. Rahotanni sun bayyan
Wani masanin Kimiyya, Muhammad Buhari, a jami'ar Bayero ya Kano, ya samar da tashar lantarki ta farko a jami'o'in Najeriya kuma ta biyu a kasar nan kaf a girma, wadda zata yi amfani da hasken rana don samar da wutar lantarki mai..
Gwamnan jihar Kebbi, Atiku Bagudu, ya bayyana zaben fitar da dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar APC da aka yi a jihar Imo da sabon salo a damfara. Da yake magana da manema labarai yau, Alhamis, bayan kammala taron wasu gwamn
Da yammacin yau ne dai rundunar sojojin Najeriya suka fitar da sanarwa dauke da wasu muhimman bayanai game da cigaba da neman Janar din nan Idris Alkali wanda ya bata a watan Satumban da ya gabata. Sanarwar wadda take dauke d
A jawabansu daban daban, Farfesa Noibi Dawud na kungiyar MUSWEN da takwaransa Mr Kunle Sanni na kungiyar MUSCOYS sun ce lokaci ya yi da ya kamata ace jihar Oyo ta shiga sahun sauran jihohi da ke amfani da kotun shari'ar musuluncI
Ministan noma da bunkasa karkara, Chief Audu Ogbeh ya ce matukar ba a dauki matakan da suka dace ba na magance yawan ambaliyar da ke afkuwa a jihohin Nigeria, to kuwa kasar zata fuskanci karancin shinkafa a 2019.
Akalla gwamnoni hudu ne kawo yanzu suka fito fili suka wasa wukar su domin shiga yaki gadan-gadan da shugaban jam'iyya mai mulki ta APC, Kwamared Adams Oshiomhole game da zabukar fitar da gwani da ake yi yanzu haka. Gwamnonin da m
Kotun da aka kafa don sauraron korafe korafe kan zaben gwamnan jihar Osun, ya bayar da wani umurni ga Sanata Adeleke, na dakatar da shi daga yin kutse ga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC, na sake fasalin sakamakon zaben d
Bayan an kama shi, Omoaka ya shaidawa jami'an tsaro cewar shi mai sana'ar rubuta fina-finai ne kuma za a yi amfani da kudin ne domin shirin wani wasan kwaikwayo. Sai dai da aka tambaye shi sunan wasan kwaikwayon, ya ce ba zai iya
Mudathir Ishaq
Samu kari