Ilimi: Jerin darajar matsayi a makarantan Allo (Hotuna)

Ilimi: Jerin darajar matsayi a makarantan Allo (Hotuna)

Yayinda hankalin kowa ya koma kan al’amuran siyasa, da yawa basu san cewa makarantan Allo tamkar jami’a ce kafin abubuwa suka tabarbare a zamanin yau. Legit.ng Hausa ta kawo muku jerin darajar karatu a makarantan Allo daga shafin adabin Hausa ' Hausa Literature'

Shafin adabin Hausar ta jera matakan karatun a shafinta na Tuwita, karanta;

1. Kotso = Da ajin fari

2. Kolo= Dan Firamare

3. Titibiri = Dan sakandare

4. Gardi = Dan Jami’a

5. Malam = Karamin Malami

6. Mahiru = Babban malami

7. Alaramma = Mai digir-gir a AlQur’ani

8. Gwani = Farfesa

9. Gangaran = Karshen matsayin ilimi a jam’iar Allo

KU KARANTA: Karya ne, babu yadda za’ayi in janyewa Tambuwal – Dankwambo ya karyata rahoto janye takararsa

Idan kunada kari, ku turo mana.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewar ku tare da mu.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Online view pixel