Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wani dan majalisar wakilai a zauren majalisar taraya dake wakiltar mazabar Taura da Ringim a jihar Jigawa dake a shiyyar Arewa maso yammacin Najeriya, Muhammad Gausu Boyi ya sha da kyar a hannun wasu mafusatan matasa. Kamar yadda
Wata kungiyar Mata ta NCWS, The National Council of Women Societies, ta zargi mafi akasarin jam'iyyun siyasa na kasar nan da yiwa Mata rashin adalci yayin zabukan fidda gwanayen takara da aka gudanar a kwana-kwanan.
Wani dakin cin abinci a Garki, Area 11 ya sami akasi, inda Gas ya tashi a dakin girkinsa, wanda kuma ya kama da wuta bayan yayi bindiga kamar bam. Mutum 11 ne suka samu raunuka na quna da buguwa, da ma kaduwa, kuma an garzaya dasu
Gwamnatin Najeriya dai, bayan samun labarin, tace a dawo mata da duk birran da aka tabbatar na kasar ta ne da aka sace, bayan da BBC ta fasa labarin rahoton. Ana sayar da birran akalla $12,000 watau kusan N4.3m a kasashen waje
A ruwaito rashin fitowar mutane gurin zaben kananan hukumomi na jihar Filato. Ana zaben ne a kananan hukumomi 13 cikin 17 dake jihar. Jos ta arewa, Jos ta kudu, Riyom da Barkin-Ladi ne kananan hukumomi da ba a zaben.
Kullum babu wata magana da APC ko fadar shugaban kasa suke yi da ta wuce Buhari ya mallaki shanu 150, to shi kuwa Atiku Abubakar ya kware wajen samawa mutane aikinyi, musamman da ya budejami'ar Amurka a Nigeria, da ke garin Yola,
Jami'ar ta karrama Ali Nuhu ne yayin wani bikin yaye dalibai da bayar da digirin girmamawa na zangon karatu na 2017/2018 da aka gudanar a birnin Lome na kasar Togo a ranar Lahadin da ta gabata. Yayin bikin, magatakardar jami'ar, A
Wata babbar Kotun Majistire dake zamanta a babban birnin Minna na jihar Neja, ta bayar da umarnin garkame wani Dattijo a gidan kaso, Michael Itang mai shekaru 55 a duniya, bisa laifin yiwa wata yarinya 'yar shekara 10 fyade.
An ruwaito cewa yan jam'iyyar APC sunyi amfani da damar wurin samun alkawarin shugaban majalisar cewa ra'ayin kasa zai cigaba da zama jagaba a zauren majalisar. Sun kuma yarje akan cewa bazasu bar wani abu daga waje ba ya dinga ka
Mudathir Ishaq
Samu kari