Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
takararsu ya kai bantensa, akwai wani matashin Malami daga garin Zaria mai suna Hibban Sunusi, wanda Allah ya jarabceshi da kaunar Atiku Abubakar, wanda hakan ya sa shi daukan wani babban alkawari game da takarar Atikun.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, INEC ta sanar da uwar jam’iyya APC ta kasa cewa ta haramta mata fitar da yan takarkarun mukamai daban daban a jahar Zamfara, don haka jam’iyyar ba za ta fafata a babban zaben shekarar 2019 ba.
Biyo matakin kulle shagunan yan Najeriya mazauna kasar Ghana da gwamnatin kasar ta dauka ya sanya wata mata uwar yaya uku daukan matakin kashe kanta da kanta, kamar yadda kungiyar yan kasuwan Najeriya mazauna Ghana suka tabbatar.
“Shehu Sani ba zai iya shiga cikin kasuwan Kaduna don yakin neman zabe ba, na kalubalace shi idan ya isa yazo mu shiga kasuwar mu ga wanda zai fito ba tare da ko kwarzane ba.” Inji gwamnan jahar Kaduna Malam Nasir Ahmad El-Rufai.
Malaman firamare da na sakandire a jihar Rivers sun roki gwamnatin jihar da ta biya su hakkokin su na Albashi da wasu alawus alawus da gwamnatin ta gaza biyansu. Haka zalika kungiyar malamai ta kasa NUT reshen jihar Rivers sun bu
Bayan kammala taron na tsawon fiye da sa'o'i biyu, kakakin kungiyar, Yinka Odumakin, ya shaidawa manema labarai cewar sun tattauna batun dan takarar da zasu goyawa baya ne a zaben shekarar 2019. Ya bayyana cewar kungiyar, ko kadan
Da yake magana da manema labarai a Sokoto, Milgoma ya bayyana cewar rahotanni dake yawo a gari cewar an maye suna Dan-Iya da na Tambuwal ba gaskiya bane, basu da tushe balle makama. Milgoma ya bayyana cewar har yanzu Dan-Iya ne da
Kalubalen da yan kudancin kasarnan suke fama da shi shine; Idan Buhari ya zarce shekaru hudu kacal zai kara, sai ya mika kujerar ga wani daga kudancin kasarnan a jam’iyyar APC, amma idan Atiku ya hau mulki sai ya share shekaru tak
Wani na hannun damar Atiku da ke cikin taron da ake yi domin zaben wanda zai zama mataimaki ga dan takararsu, ya bayyana cewar duk da su na sane da cewar yankin kudu maso gabas na 'yan kabilar Igbo na son kujerar, akwai dalilai 3
Mudathir Ishaq
Samu kari