Tulun gas ya fashe a gidan Abinci a Abuja, yayi barna da raunuka

Tulun gas ya fashe a gidan Abinci a Abuja, yayi barna da raunuka

- Mutum 11 ne suka sami raunuka

- A Area 11 Garki abin ya faru

- Jami'an Gwamnati sun kai ziyara wurin

Tulun gas ya fashe a gidan Abinci a Abuja, yayi barna da raunuka
Tulun gas ya fashe a gidan Abinci a Abuja, yayi barna da raunuka
Asali: Depositphotos

Wani dakin cin abinci a Garki, Area 11 ya sami akasi, inda Gas ya tashi a dakin girkinsa, wanda kuma ya kama da wuta bayan yayi bindiga kamar bam.

Mutum 11 ne suka samu raunuka na quna da buguwa, da ma kaduwa, kuma an garzaya dasu asibiti inda suke karbar magani.

DUBA WANNAN: Sanatoci zasu hada kai a PDP/APC don tsige su Saraki

Jami'an Gwamnati da suka kai ziyara wurin, da ma asibitin sunce zasu binciki ko akwai sakaci kan lamarin.

Akwai yiwuwar dai gas din yana tsiyaya ne saboda hujewar igiyarsa, wuta kuma ta laso su.

Sanarwa: Shafin Legit.ng Hausa zai koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewa damu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng

Online view pixel