Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Alkaluman da muke samu daga babban bankin Najeriya watau Central Bank of Nigeria (CBN) na nuni ne da cewa baitul malin kasar nan yayi kasa sosai da bai taba yi ba a cikin kusan watanni bakwai da suka shude inda ya rage da sama da
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu cewa a yanzu yanzunan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kebance da shugabannin tsaro na kasa inda suke gudanar da wata muhimmiyar ganawa a fadar Villa dake babban birnin tarayya.
A yayin da sa'o'i 24 kadai ya rage na cikar wa'adin gabatar da sunayen 'yan takarar kujerar shugaban kasa da na majalisar tarayya, jam'iyyu 17 ne kacal cikin 91 suka cika wannan sharadi na hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta.
Cibiyar 'Interfaith Dialogue For Peace, IDFP' tare da hadin guiwar cibiyar shiga tsakani ta sarki Abdu'aziz, wato 'King Abdul'aziz International Center for Interfaith, KAICIID, sun gudanar da wasu tarurruka da zasu baiwa bangarori
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito Atikun ya bayyana haka ta bakin kungiyar yakin neman zabensa, inda cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Alhamis a garin Abuja ta bayyana cewa babu hannun Atiku ko na kungiyar yakin neman zabensa a ci
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Femi Joseph ne ya sanar da haka a ranar Laraba 17 ga watan Oktoba, inda yace wannan Sojan gona da aka kama da laifin sata ya bayyana sunansa da Abubakar Aliu.
Za ku ji cewa a jiya Laraba kotun kolu ta Najeriya ta gindaya wani umarni ga gwamnatin tarayya kan ta gaggauta fara shirye-shirye na bin diddiga da dawo da duk wata dukiya ta harajin man fetur da ta bace shekaru 18 da suka gabata.
Rahotanni sun kawo cewa biya Sanata mai wakiltan Delta ta tsakiya, Ovie Omo-Agege dukka hakkinsa bayan majalisar ta dakatar da shi ba bisa ka’ida ba a farkon shekarar nan. Ci gaban na zuwa ne a ranar Alhamis, 18 ga watan Oktoba.
Alhaji Sagagi ya yabawa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari bisa yadda ta jajurce na yaki da cin hanci da rashawa da kuma tabbatar da wanzuwar zaman lafiya ta hanyar bunkasa sha'anin tsaro, musamman a yankunan da rikicin 'yan
Mudathir Ishaq
Samu kari