Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wata kungiya, Civic Society Network Against Corruption CSNAC ta hori Shugaba Muhammadu Buhari da kada ya fara kai sunan mai shari'a Abba-Aji gaban majalisar dattawa don tabbatarwa ko kuma zata kalubalance shi a gaban kuliya
Tun bayan tabbatar da Atiku a matsayin dan takarar jam'iyyar PDP, masu sukar sa su ke kalubalantar shi da ya ziyarci kasar Amurka idan ya isa. A yayin da ake cigaba da gorantawa Atiku a kan gazawar sa ta ziyartar Amurka bisa tsoro
Atiku Abubakar dai dan asalin wani gari ne da ake kira Jada, jihar Adamawa kuma an haife shi ne a ranar 25 ga watan Nuwamba, 1946 kuma shi kadai ne ya rayu a cikin 'ya'yan da mahaifan sa suka haifa a tare. Mabanbantan ra'ayoyin 'y
Wani matashi dan shekara 23 mai suna Adamu Mohammed da ya gawurta a wajen luwadi da kananan yara a karamar hukumar Chanchaga, jihar Neja dake a Arewa ta tsakiyar Najeriya ya bayyana dalilin da yasa ya zabi yin luwadi a rayuwar sa.
Magoya bayan dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar PDP a Kaduna , Idris Mikati sun yi zanga-zangar nuna rashin jin dadin yadda aka gudanar da zaben fidda gwanin a jihar. Masu zanga-zangar sun ce ba a yi adalci ba a zaben gwaji.
An karawa Kwamishinonin 4 girma ne zuwa mukamin mataimakan babban Sifeton 'yan sanda(AIG), yayin da aka karawa mataimakan Sifeton 3 girma zuwa mataimaka masu daraja ta daya(DIG), kamar yadda sanarwar da Ikechukwu Ani, jami'in huld
Dan takarar gwamnan kano karkashin jam'iyyar PDP Salihu Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran yan takarar jam'iyyar PDP a zabe mai gabatowa na 2019 sun yanke shawarar canza sheka zuwa jam'iyyar APC, kamar yanda majiyar mu ta fada..
A ranar Laraba ne dai dakarun jami'an rundunar sojin Najeriya dake kan aikin neman Janar Idris Alkali da ya bace watan jiya suka gabatar da wasu mutane 13 da suke kyautata zaton suna da hannu a wajen batan na Janar din ga manema l
Wadanda ake zargin su ne; Yakub (Baba Muri), Abdulrazaq Babamale, Aishat Yunisa, Lukman Saka, Ahmed Yahaya (Eko), Abdulfatai Kadri (Adedoyin), kwamandan 'yan sintiri na Ilorin, Adeta Zone, Soliu Ayinde da Abdulganiyu Bamidele.
Mudathir Ishaq
Samu kari