Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitaccen malamin nan na Islama kuma babban masani a harkar na'ura mai kwakwalwa, Dakta Isa Ali Pantami yayi tsokaci game da tashin hankalin da aka samu gami da asarar rayuka a garin Kaduna, jihar Kaduna a 'yan kwanakin nan da suka
Mohammed, yayin gabatar da wata lakca a gidan Chatham da ke kasar Ingila, ya bayyana cewar gwamnatinsu ta cika dukkan alkawuran da ta dauka kafin zaben shekarar 2015. Sai dai a jawabin da APCO ta fitar, ta bayyana cewar tun bayan
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, wani Matashin Mahaifi mai shekaru 35 a duniya, Michael Igbaniba, ya shiga hannu jami'an tsaro na 'yan sanda a sanadiyar kwanciya da diyar cikin sa har na tsawon shekaru 2.
Hukumar 'yan sandan Najeriya ta cafke wasu mutane 22 da ta ke zargin na da alaka ta kai tsaye da kisan mutane a kasuwar Magani da ke karamar hukumar Kajuru a jihar Kaduna. Kakakin rundunar 'yan sanda na kasa, Jimoh Moshood, ne ya
Babban bankin Najeriya dake da alhakin tafiyar da tattalin arzikin kasa mun samu cewa ya kwace lasisin gudanarwa na kananun bankuna 9 cikin 32 habaka tattalin arziki watau micro finance banks a jihar Neja dake a Arewa ta tsakiyar
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari a ranar Litinin ya shawarci dukkan wanda yake ganin yana da wata kasar da zai tafi ko kuma kasar ta ishe shi to hanya a bude take don ya fice ya canza kasa. Shugaban kasar haka zalika ya k
Mun samun cewa tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya, Alhaji Sani Lulu Abdullahi, ya bayyana rashawa a matsayin jigo kuma babban kalubale da katutu da ya zamto cikas ga ci gaban kasar nan ta Najeriya.
Shugaban kasar Kamaru mai shekaru 85 a duniya, Paul Biya, ya sake lashe zabe a karo na 7 tun bayan hawansa mulkin farko a shekarar 1982. A sakamakon zaben da aka saki yau, Litinin, Biya ya sake lashe zabe da zai bashi damar sake s
Wata tankar dakon man fetur da ke dauke da dizel ta fado daga kan gadar Otedola a yayin da take tafiya zuwa Berger a garin Legas. Tankar ta fado ne da yammacin yau, Litinin, kuma tuni jami'an bayar da agajin gaggawa sun isa wurin.
Mudathir Ishaq
Samu kari