Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Bugu da kari, jam’iyyar ta zargi gwamnan da barazanar sallamar ma’aikatan gwamnatin jahar, musamman masu goyon bayan jam’iyyar ta APC, daga karshe kuma tace bata da yan daba domin ita jam’iyya ce mai kaunar zaman lafiya.
“Haka ma yanzu, Buhari lalata kasar yake yi, don haka Obasanjo ya janye goyon bayan da ya bashi a baya, don haka duk lokacin da Obasanjo ya yanke shawara, ya zama wajibi a garemu mu bi shi don mu ceto kasar daga turbar tabarbarewa
Masu garkuwan da suka sace matar Shugaban Adara a karamar hukumar Kachia, jihar Kaduna, Misis Victoria Galadima sun sake ta a safiyar ranar Lahadi, 21 ga watan Oktoba. Kakakin rundunar yan sandan Kaduna ya tabbatar da hakan.
Shugaba Buhari ne kadai ya sayi fam din takarar shugaban kasa a jam'iyyar ta APC a kan farashin Naira miliyan N45m. 'Yan takarar gwamna sun sayi fam din takara a kan farashin Naira miliyan N22.5m. Bincike ya tabbatar da cewar
Jami'an 'yan sanda sun bayyana cewar sun samu manyan bindigu samfurin AK-47 guda uku, alburusai da kuma wata mota mallakar wata mata 'yar kasuwa, Aisha Haruna, da ta fada tarkonsu, duk a wurin su. An kama Hawa, 'yar asalin jihar
Tabbas duk mai rai mamaci ne a kwana-a tashi watan wata rana inda da rai to tabbas wata rana za'a zamo gawa. A yau ne dai aka wayi gari da labarin rasuwar tsohon Alkalin Alkalai na tarayyar Najeriya, watau Jostis Idris Legbo Kutig
Hukumar kula da gidajen yari ta kasa NPS, ta ce akalla bursunoni 35 ne daga gidan yari na Jos, za su zauna don zana jarabawar kammala babbar makarantar sakandire, wato NECO a zangon jarabawar na watan Nuwamba/Disamba 2018.
Shugabar karamar hukumar, ta ce wannan shawarar ta zama dole, sanin cewa jiki da jini, amma dai tana shawartarsu, da kada su bar sha'awarsu ta rudesu, idan har sunga mace suna sonta to su sanar da iyayenta, amma kada su ce zasu yi
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo, ya kalubalanci takwaransa, Marigayi Umar Musa Yar' Adua da sanadiyar tsananta ta'addancin kungiyar Boko Haram a Najeriya.
Mudathir Ishaq
Samu kari