Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A yanzu dai a iya cewa ta tabbata zaben fidda gwani na jam’iyyar APC ta wuce amma fa ta bar baya da kura, musamman yadda kusan dukkanin jihohin da APC take mulki babu inda ba’a samu zargin ka ci, baka ci ba, baja ci ba, ka ci.
Akeredolu, wanda shi ma duk yawancin ‘yan takarar sa ba su samu nasarar tikitin shiga zabe ba, ya ce wanda duk aka yi wa rashin adalci ya na da ‘yancin da zai fito ya nemi hakkin sa, kuma ya na da hakkin neman a tsige Oshiomhole.
Mawallafin jaridar yanar gizo ta Daily Nigerian, Jaafar Jaafar, ya bayyana gaban majalisar dokoki ta jihar Kano, da ke bincike kan zargin da ake yiwa gwannan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, na karbar cin hancin $5m daga hannun 'yan
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna da sarakunan gargajiya sun gana a ranar Talata, 23 ga watan Oktoba kan rikicin da ya afku a ranar Lahadin da ya gabata. ya sha alwashin yin amfani da dokokoki daban-daban da ke nan a jihar.
Jafar Jafar, mai kamfanin jaridar Daily Nigerian da ta fara sakin faifan bidiyon gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, na karbar daloli ya bayyana a majalisar dokokin Kano a yau, Alhamis. An saka ran Jafar zai gana da
Kakakin kungiyar kamfen din Shugaan Kasa Muhammadu Buhari, Festus Keyamo a jiya Laraa, 24 ga watan Oktoba ya ce lallai dan takarar jam’iyyar Adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) Atiku Abubakar mutun ne mai cin hanci da rashawa.
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito Uwargidar Sahle kwararriyar ma’aikaciyar diflomasiyya ce, inda ta zama jakadiyar kasar Habasha ga kasashe da dama da suka hada da Djibouti, Faransa, Sanigal da wata kungiyar kasashen gabashin Afirka a
Majiyar LEGIT.com ta ruwaito lamarin ya faru ne da safiyar Alhamus 25 ga watan Oktoba, sai dai babu tabbacin abinda ya sabbaba wannan hatsari mai muni zuwa lokacin da muka tattara rahoton, amma shanu da dama sun samu munanan rauni
Idorenyin Esikot, hadimin Gwamna Udom Emmanuel na jihar Akwa Ibom ya yi murabus daga matsayinsa. Mista Esikot ya fada ma majiyarmu cewa ya yi murabus ne daga matsayinsa saboda baya samun tallafi ko kadan daga gwamnatin.
Mudathir Ishaq
Samu kari