Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu gungun yan daba ko a ce musu yan sara suka sun kashe jami’in Dansanda a wata karanbatta da aka yi a lokacin da jami’an Yansanda suka far musu a unguwar kwanar jaba dake cikin karamar hukumar Nassarawa ta jahar Kano, inji raho
Har yanzu dai sai dai ace an samu sauki game da matsalar sace sace da kashe kashe da ake yawan samu a jahar Zamfara, inda a yan kwanakinnan ayyukan masu garkuwa da mutane da nay an bindiga sun sake farfadowa a sassan jahar.
Wannan doka wani bangare ce na dokar yiwa tsarin zabe kwaskwarima da shugaba Buhari ya ki sahalewa majalisar bayan ta gabatar da kudirin har sau uku. Wannan shine karo na hudu da majalisar ta dattijai ta sake aikewa da Buhari kudi
Kazalika Dakta Nkechi ta bayyana cin cima mai tauri da babu ganye ko ruwa-ruwa cikinta da cewar na cushe ciki tare da saka bayan gida ya yi tauri, lamarin da shi ma na haifar da cutar basir. Likitar ta kara da cewar, da yawan muta
Jami'an 'yan sandan Najeriya, shiyyar jihar Abia dake a yankin kudu maso gabashin Najeriya a ranar litinin din da ta bata ta sanar da soma wani kwakkwaran bincike akan kisan gillar da aka yi wa wasu manyan malaman addinin kirista
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Enugu dake a Kudu maso gabashin Najeriya ta fitar da sanarwar korar daya daga cikin jiga-jigan ta kuma tsohon Sakataren Gwamnatin tarayya Cif Onyemauche Nnamani bisa laifukan
Lawan Faro, wani matashi a Yola, babban birnin jihar Adamawa, ya hau saman karfen allon sanarwa mai tsayin mita 40, inda kuma ya sha alwashin durowa don kashe kansa, ma madamar shugaban kasa Muhammadu Buhari bai yi murabus a cikin
Yace mafi yawan makaman da ake samu ana samunsu ne a hannun fararan hula, duk wanda ya mallaki wani makami ba bisa ka'ida ba to fa ya sanya rayuwar sa cikin hatsari. Zamuci gaba da bawa Nageriya koyan baya wajen kawo karshen malla
Wannan ba shine karo na farko ba aka samu magani da yake dauke da tsokar jikin dan adam.a shekarar 2011 ma'aikatan na birnin Sin sun fitar da wani magani da yake dauke da jikin dan adam. Sannan bincike ya nuna cewa a shekarar 2012
Mudathir Ishaq
Samu kari