Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu daga cikin gwamnonin arewa, suna jin dadin ayyukan da SARS keyi kamar yadda shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Simon Lalong na Filato ya bayyana hakan.
Hukumar PFF a ranar Laraba ta sanar da cewa Ronaldo ya kamu da cutar kuma ya na killace a gidansa, sannan zai ra PFsa wasa tsakaninsu da Sweden. A wani ci gaba
A Bidiyon, wata mata ce a cikin jirgin sama, wadda ta bukaci a dakata da tashin jirgin don ta fita, saboda bataso a ajiye mata Jakarta mai tsada a kasan jirgi.
Matasa 12 sun hadu a shirin NYSC na yiwa kasa hidima na tsawon shekara daya, inda suka yi soyayya tare da auren juna a jihar Anambra. Hukumar NYSC reshen jih
Ta'addanci ya barke a karamar hukumar Kurfi dake jihar Katsina, bayan 'Yan Sakai sun kashe wasu 'yan Fulani 11 da ake zargin 'yan bindiga ne.ThisDay ta wallafa.
Hon Armayau Abdul, dan majalisa ne mai wakiltar mazaba tarayya ta Dutsin-Ma da kurfi dake jihar Katsina, yayi amfani da kudinsa wurin gina makarantar sakandire.
Sifeta janar na 'yan sanda, Mohammed Abubakar Adamu, ya kaddamar da makarantar yaran 'yansanda mai azuzuwa 32 a Daura, jihar Katsina. Katsina Post ta wallafa.
Wasu batagari, da ake kyautata zaton 'yan daba ne, dauke da makamai sun kai hari a kan wasu matasa da ke zanga-zanga a kan zaluncin da 'yan sandan rundunar SARS
Haka zalika, za a horas da jami'an rundunar 'yan sandan shiyyar Arewa da Kudu maso Yamma a kwalejin horas da 'yan sandan sintiri da ke Ende, jihar Nasarawa da
Mudathir Ishaq
Samu kari