Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin tattaunawa da jama'a akan kawo karshen rikicin 'yan bindiga da sauran tashin hankali da 'yan kasar Najeriya ke fuskanta.
Ruwa ya tafi da yara 4 a lokacin da suke kokarin tsallake rafi daga gonarsu da take Kafin Doki a garin Sara dake karamar hukumar Gwaram a jihar Jigawa a arewa.
'Yan gudun hijirar guda 37 da basu dade da kubutowa ba daga hannun 'yan bindiga ba, yanzu haka suna zaune a sansanin gudun hijira dake Dalori birnin Maiduguri.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kammala shirin rushe hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC da takwararta ICPC. Shugaban majalisar dattijai, Ahmad Lawan
Wani al'amari mai firgitarwa ya faru a ranar Talata, 13 ga watan Oktoba 2020, inda wasu mutane masu makamai suka yi wa 'yan Kano fashi. Jaridar Sahelian Times.
Dr. Ibrahim Yuguda, ya gargadi 'yan Nigeria da su daina amfani da fitsari, gishiri, sukari ko ruwa da kashin shanu wajen magance ciwon idanu. Likitan ya garg
Wasu da ake kyautata zaton cewa masu garkuwa da mutane ne sun sace matar wani babban dan jarida a jihar Cross River. Tuni aka sanar da jami'an tsaro don dauk
Adadin wadanda suka kamu da cutar Coronavirus a Nigeria ya kai 60,655 a daren ranar Talata biyo bayan sabbin mutane 225 da suka kamu da cutar. Hukumar da ke dak
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da bukatar karamin ministan kwadago da aikin yi, Festus Keyamo, SAN,na samar da ayyuka na musamman daga ranar 1 ga Nov.
Mudathir Ishaq
Samu kari