Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sanata Bukar Abba Ibrahim ya fahimci kuskuren sa kan furuci da hasashensa na cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari da jam'iyyarsa ta APC ba za su yi nasara ba a yankin Arewa maso Gabashin kasar nan yayin babban zabe na 2019.
Ezekwesili, ta ce da Buhari da Atiku kamar mutum daya ne a wajenta ba wai 'yan takara biyu ba saboda jam'iyyar APC da Buhari ke takara a ciki, da PDP da Atiku ke ke takara a ciki, kamar dan jumma da dan jummai ne, faduwa na kansu
An kashe marigayi Gaddafi, tsohon shugaban kasar Libiya, a ranar 20 ga watan Oktoba na shekarar 2011, bayan an tunzura jama'ar sun yi masa bore bisa kan cewar yana bautar da su ta hanyar makalewa a kujerar mulki tun shekarar 1969.
Kamar ko wace kakar zabe a Najeriya, zaben gama gari na shekarar 2019 ma ya zo da nashi abun mamakin daban daban. Kadan daga ciki kuwa shine yadda zabukan fitar da gwanin musamman manyan jam'iyyun kasar nan watau APC da PDP.
Kungiyar ta Madrid ta yanke shawarar korar Lopetegui ne bayan ya yi rashin nasara a wasanni 5 a cikin 7 da ya jagoranci kulob din. Kungiyar ta amince da damka kungiyar, na wucin gadi, a hannun tsohon dan wasan ta, Santiago Solari.
Majiyar Legit.com ta ruwaito wannan lamari mai muni ya faru ne a kauyen Lumodo dale yankin Lamwo na kasar Uganda, inda mamatan suke zama a gidansu, sai tsawar ta fada musu da misalin karfe 4:30 na rana yayin da ake kwarara ruwan s
Daga cikin jihohin Najeriya masu muhimmanci akwai jahar Legas, jahar da tafi kowace jaha arziki a Najeriya, kuma jaha ta biyu wajen yawan jama’a a Najeriya, bayan jahar Kano, kaar yadda alkalummar hukumar kidaya suka nuna.
Wannan hadari ya rutsa da Vichai Srivaddhanaprabha ne da wasu ma’aikatansa guda biyu, fasinja daya da kuma matukin jirgib, inda jirgin ya kwace ma matukinsa, mintuna kadan bayan sun tsallake filin kwallon Leicester, King Power Sta
Majiyar Legit.com ta ruwaito kafin jirgin ya tashi sai da matukinta, wani dan kasar Indiya, Bhavye Suneja ya bayyana ma shuwagabanninsa cewa jirgin na da matsala, sai suka ce masa ya koma filin jirgin daya tashi, a hanyarsa ta kom
Mudathir Ishaq
Samu kari