Taliyar karshe: Sunayen Sanatoci 32 da ba za su koma ba bayan zaben 2019

Taliyar karshe: Sunayen Sanatoci 32 da ba za su koma ba bayan zaben 2019

Kamar ko wace kakar zabe a Najeriya, zaben gama gari na shekarar 2019 ma ya zo da nashi abun mamakin daban daban.

Kadan daga ciki kuwa shine yadda zabukan fitar da gwanin musamman manyan jam'iyyun kasar nan watau APC da PDP.

Taliyar karshe: Sunayen Sanatoci 32 da ba za su koma ba bayan zaben 2019
Taliyar karshe: Sunayen Sanatoci 32 da ba za su koma ba bayan zaben 2019
Asali: Depositphotos

KU KARANTA: Sarkin musulmi ya caccaki mulkin Buhari

Zabukan dai sun zo da ba-zata musamman ma a majalisar tarayyar Najeriya inda da wasu da yawa suka kasa cin zaben fitar da gwani a mazabar su.

Legit.ng Hausa ta tattaro masu wasu daga ciki:

1. Gbenga Ashafa (APC, Lagos East),

2. Lanre Tejuoso (APC, Ogun Central)

3. Fatima Raji Rasaki (APC, Ekiti Central)

4. Sola Adeyeye (APC, Osun Central)

5. Babajide Omoworare (APC, Osun East)

6. Gilbert Nnaji (PDP, Enugu East)

6. Emmanuel Paulker (PDP, Bayelsa Central)

7. Ben Murray Bruce (PDP Bayelsa West)

8. Fosta Ogola (PDP, Bayelsa South)

9. Ahmed Abubakar (APC Adamawa South)

10. Rafiu Ibrahim (PDP, Kwara South)

11. Aliyu Sabi Abdullahi (APC, Niger North)

12. David Umoru (APC Niger East)

13. Joshua Dariye (APC, Plateau Central).

14. Senators Ahmed Sani Yerima (APC, Zamfara East)

15. Bukkar Abba Ibrahim (APC, Yobe East)

16. Abu Ibrahim (APC, Katsina South)

17. Abubakar Kyari (APC, Borno North)

18. Buruji Kashamu (PDP, Ogun East)

19. Kaka Gabbai (APC, Borno Central).

20. JonahJang (PDP, Plateau North)

21. Jeremiah Useni (PDP, Plateau South)

22. David Mark (PDP, Benue South)

23. Philip Gyunka (PDP, Nasarawa North)

24. Sam Anyanwu (PDP, Imo East)

25. Abdulaziz Murtala Nyako (APC Adamawa Central)

26. Usman Bayero Nafada (PDP Gombe North).

27. Kabiru Marafa (APC, Zamfara Central)

28. Shaaba Lafiagi (PDP, Kwara North)

29. Ademola Adeleke (PDP, Osun West)

30. Sonny Ogborji (APC, Ebonyi South),

31. Gbolahan Dada (APC, Ogun West)

32. Hope Uzodinma (APC, Imo West).

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng