Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu da ake tunanin masu satar mutane ne dauke da muggan makamai sun sace wasu malaman addinin kirista biyar mata a karamar hukumar Issele-Uku, dake a jihar Delta dake a yankin kudu maso kudancin Najeriya. Kamar dai yadda muka sam
Tarihin Najeriya, kamar na kowacce kasa a duniya, na cike da abubuwa daban-daban, wasu na burgewa, wasu na ban dariya, wasu kuma na ban haushi. A yau jaridar legit.ng ta kawo maku jerin wasu manyan 'yan ta'adda 10 da tarihi zai ci
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane 6 ne suka salwanta da suka hadar da wani jami'in dan sanda yayin da 'yan Baranda suka kai wani mummunan hari kauyen Gurbin Bore dake karamar hukumar Zurmi a jihar Zamfara a ranar Juma'a.
Hukumar Hizbah dake da alhakin tabbatar da da'a a tsakanin al'umma ta jihar Kano dake a Arewa maso yammacin Najeriya ta sanar da samun nasarar cafke wani kasurgumin kwarto da ya shahara wajen yin lalata da matan aure. Daya daga ci
Shugaban hukumar gwamnatin tarayya dake kula da harkokin jigilar matafi na jirgin kasa watau Nigeria Railway Corporation, NRC, mai suna Fidet Okhiria, ya sanar da tsayar da ayyukan jigilar matafiyan daga garin Kaduna zuwa Abuja ha
Mustapha Atiku Abubakar, da ga Atiku Abubakar, ne ya sanar da hakan a jiya juma'a, a shafinsa na Tuwita. Mustapha ya bayyana yadda ya kasance cikin irin taron duk shekara da Atiku ke shiryawa iyalinsa tun yana da shekaru 12 da ha
Rahotanni sun bayyana cewar a kalla mutane biyu ne su ka rasa ransu bayan wani artabu tsakanin mabiya Shi'a da dakarun sojin Najeriya. An samu hatsaniya tsakanin mabiya Shi'a da sojojin ne a unguwar Zuba da ke Abuja yayin da Shi'a
Kungiyoyin 'yan luwadi, madigo da kuma 'yan daudu a Najeriya watau Lesbian, Gay, Bisexual, and Transgender (LGBT) a turance sun bayyana matukar jin dadin su da jam'iyyar PDP ta tsayar da Atiku Abubakar a matsayin dan takarar su na
Tabbas daya daga cikin abubuwan da dan adam ya kirkiro da kuma yake taimakon sa a duniya gaba daya ita ce yanar gizo wadda kusan a iya cewa ta shiga rayuwar mutane ta kowane fanni musamman ma wajen saukaka rayuwa. Haka zalika yayi
Mudathir Ishaq
Samu kari