Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu cewa gwamnan jihar Benuwe, Samuel Ortom, ya sha alwashin biyan sabon mafi karancin albashin ga ma'aikatansa da gwamnatin tarayya da kuma kungiyar kwadago ke shirin amincewa a kasar nan.
Tuni Larabawa suka daqile irin wadannan shirye shirye a Misra, Yaman, Labanon, da Iraqi, duk da daga baya, Shiar ta zagayo ta kwaci Labanon, inda har mayakanta karkashin Hasan Nasralla suka sami makamai da sunfi na gwamnatin kasar
Da sanadin shafin jaridar The Punch mun samu rahoton cewa, kimanin mambobi 5000 'yan kungiyar nan ta Kwankwasiyya suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP zuwa APC a jihar Kebbi dake Arewa maso Yammacin Najeriya.
Kimanin wakilai 200 daga kasashe 70 na nahiyyar Afirka, Asia da kuma daular Larabawa ta Tsakiya, za su hallara a birnin New Delhi domin halartar taron inganta harkokin ilimi na jami'o'i karo na 14 da za a gudanar a kasar India.
Hajiya Ummu Kulsum, wanda ita ce shugaban matan hafsoshin rundunar sojan kasa, NAOWA ta bayyana cewa ta dauki gabarar gudanar da wannan muhimmin aiki ne a matsayinta na cikakkiyar yar garin mutum biyu, kuma wanda take kishin asali
Biciken ya bi diddigin ayyukan Ministry ta Tarayya tun daga rasuwar Ummaru Yaradua ya zuwa yanzu, kuma ya tabbatar an soke makudan kudade da ya kamata ace suna hannun gwamnati. A baya-bayannan dai, filaye ne aka ware wajen 300, do
Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Real Marid ta sanar da sunan Santiago Solari a matsayin sabon mai horas da yan wasanta bayan sallamar Julen Lopetegui da ta yi daga mukamin, sakamakon ya gaza tabuka wani abin kirki bayan watanni 5
Mai magana da yawun iyayen 'yan matan Chibok da aka sace, Mista Ayuba Alamson, ya shaidawa manema labarai a Maiduguri cewar wata mata ce da ta kubuto daga hannun mayakan Boko Haram ta tabbatar ma su da cewar ta zauna tare ne da
Wata babbar kotun gwamnatin tarayya, karkashin mai sharia Jastis B. O. Quadri, da ke Abuja ta amince da gaggauta fara sauraron karar da aka shigar da gwamnan jihar Adamawa, Jibrilla Bindow, bisa zarginsa da yin amfani da takardun
Mudathir Ishaq
Samu kari