Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Mun samu rahoton cewa, makiyaya rike da miyagun makamai tare da Dabbobin su sun hallaka wata wawakekiyar Gonar Shinkafa mallakin kamfanin Wal-Wanne Nigeria a kauyen Dubale dake karamar hukumar Lau a jihar Taraba.
Majiyar Legit.com ta ruwaito Salawu ya bayyana haka ne a yayin taron addu’o’i ga shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na 21, inda suke rokon Allah Ya bashi nasara a kokarinsa na neman zarcewa akan madafan iko....
Rundunar Sojan kasa ta sanar da gano gawar wani babban hafsan Soja, kuma shugaban mulki da kudi a shelkwatar rundunar, Manjo Janar Idris Alkali, a cikin wata tsohuwar rijiya a kauyen Dura Du dake cikin karamar hukumar Jos ta kudu.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa bata da amince da tayin naira dubu ashirin da biyu da dari biyar (N22, 500) da gwamnonin jihohin Najeriya suka yi ma kungiyar kwadago tayi a matsayin karancin albashi ba, kamar yadda ministan kwad
A yayin kaddamarwar daya gudana a fadar shugaban kasar Najeriya, Aso Rock Villa, jim kadan kafin fara taron majalisar zartarwa shugaba Buhari ya saye shaidar mazan jiya da ake makalawa a riga, tare da basu gudunmuwar naira miliyan
A wani taron zantawa da magoya bayansa da ya gudanar a gaban gidan gwamnatin jihar Sokoto, Tambuwal ya gargadi jam'iyyar adawa da kada su bari ransa ya baci. Ya shaida cewa akwai sirruka da dama da ya ke boyewa, wanda idan har aka
Sanata mai wakiltan yankin Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya kaddamar da goyon bayansa ga kungiyar kwadago na Najeriya. Sani wanda ya kasance mamba a jam’iyyar PRP, ya ce zanga-zangar gama gari da kungiyar ta yi abun a yaba ne.
Mr. Barmo, ya zayyana kananan hukumomin da cutar ta bulla a cikinsu da suka hada da, Zango, Sandamu, Baure da kuma karamar hukumar Daura, yana mai cewa gwamnatin jihar ta dukufa don dakile yaduwar cutar a fadin jihar baki daya
Majiyar Legit.com ta ruwaito shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki ne ya bayyana haka ta bakin dan majalisa mai wakiltar Abuja a majalisar dattawa, Sanata Philip Aduda a yayin taron sauraron ra’ayin jama’an kan batun ka
Mudathir Ishaq
Samu kari