Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa wasu manyan jami’an jam’iyyar APC na kokarin yin amfani da karfinsu a hukumomin yaki da cin hanci da rashawa na tarayya wajen yin bincike a kadarori na miliyoyin dala da Atiku ya mallaka.
Dan marigayi Ahmadu Abulafathi Alyarwawy, shahararren malamin nan na darika, Sayyidi Sharif Mustapha ya jagoranci zaman addu’o’i da almajirai da masoya Sheikh Abulfathi suka gudanar na cikarsa shekara 15 da rasuwa.
Legit.com ta ruwaito an shirya taron ne da hadin kan kungiyar mawakan Arewacin Najeriya domin su bayyana ma Duniya goyon bayansu ga shugaban kasa Buhari a kokarinsa na zarcewa a madafan iko, da kuma canjin daya kawo a kasa.
Hatsabibi Nnamdi Kanu dake zaman jagorar wata harmatattar kungiya dake fafutukar ganin tabbatuwar rabuwar kasar Najeriya tare da kafa sabuwar kasar Biafra watau Indigenous People of Biafra, IPOB a turance ya bayyana yadda ya sulal
Sanatan jihar Yobe ta Gabas, Sanata Bukar Abba Ibrahim, ya bayyana cewa salin alin kuma cikin kwanciyar hankali shugaban kasa Muhammadu Buhari zai yi nasarar a yankin Arewa maso Gabashin Najeriya yayin babban zabe na 2019.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara ta kubutar da wasu mutane biyu da ma su garkuwa da mutane su ka sace a garin Dansadau da ke karkashin karamar hukumar Maru. Hukumar ta kubutar da mutanen ne a jiya, Talata, 30 ga
Shugaban wata kungiya dake rajin kare muradun gwamnatin shugaba Buhari da kuma fafutukar ganin ya lashe zaben shekarar 2019 watau Federation of Buhari Support Group, mai suna Ibrahim Sikiru yace sun gano wasu gwamnonin APC 3 da ba
Wasu gungun matasa da ake zargin 'yan dabar siyasar APC ne sun kashe wani dan-gani-kashenin jam'iyyar PDP mai suna Abu Kalhu da aka fi kira da Baraden Sunnah a Sokoto. Ana zargin wani jigo a jam'iyyar APC da aika 'yan dabar domin
Sojan bogin, wanda bai San cewa jami'an tsaro na sane da takun shi ba, ya musa zargin da ake mishi bayan da sojoji suka yi caa a kanshi a ofishin yansandan. Majiyar mu ta sanar damu cewa sojan bogin ya na bayyana cewa yana cikin..
Mudathir Ishaq
Samu kari