An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja (hotuna)

An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja (hotuna)

An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri, wanda ya kasance fitacce kuma shahararren malami a lokacin da yake raye.

Dan marigayi Ahmadu Abulafathi Alyarwawy, shahararren malamin nan na darika, Sayyidi Sharif Mustapha ya jagoranci zaman addu’o’i da almajirai da masoya Sheikh Abulfathi suka gudanar na cikarsa shekara 15 da rasuwa.

An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja (hotuna)
An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja
Asali: Facebook

An gudanar da taron addu’an ne a ranar Laraba, 31 ga watan Oktoba wanda yayi daidai da ranar wafatinsa a yankin Karshi da ke babbar birnin tarayya Abuja.

An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja (hotuna)
An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja
Asali: Facebook

An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja (hotuna)
An yi addu'ar cika shekara 15 da rasuwan Sheikh Ahmadu Yarwa Abulafathi Maiduguri a Karshi Abuja
Asali: Facebook

Sun sadaukar da abinda suka karanta hadiyya ga ruhin marigayi shehin malamin.

KU KARANTA KUMA: Fatara tayi wa mutane fiye da miliyan guda mugun kamu a cikin watanni 4 a Najeriya

Allah ya karbi wannan zama ya karbi abubuwan da aka karanta tare da jin kan dukkanin Musulmi baki daya.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Shafin NAIJ.com Hausa ya koma Legit.ng Hausa

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng