Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Da sanadin shafin jaridar Vanguard mun samu rahoton cewa, a ranar Alhamis din da ta gabata ne wasu 'yan ta'adda rike da bindigu suka yi garkuwa da wasu kananan ma'aikatan kiwon lafiya 3 a babbar hanyar Nasarawa zuwa garin Toto.
Kasar Pakistan na cikin yanayin ha'ula'i, yayin da komai ya tsaya cik, saboda kokarin masu zafin kishin Islama, wadanda sun kai 3m a kasar, suke so sai lallai gwamnati ta kashe musu, ko kuma ta basu damar kashe wata mata kirista
Alhaji Mansur Muaza, shugaban rikon kwarya na karamar Batsari, ya shaidawa manema labarai a yau, Alhamis, cewar 'yan bindigar sun aiko da takardar barazanar cewar za su dawo daukan fansa. Muaza ya bayyana cewar karamar hukumar ce
Kamar yadda shafin jaridar Vanguard ta ruwaito mun samu cewa a yau Alhamis shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sha alwashin sake inganta habakar tattalin arzikin Najeriya domin cin riba da kuma jin dadin al'ummar kasar nan.
A satin daya gabata mai jaridar Daily Nagerian Jaafar Jaafar ya gabatar da kansa gaban kwamitin inda ya nuna wasu bidiyon dake nuna gwamnan yana karbar kudin. Bayan bayyana bidiyo na uku kwamitin ya nemi gwamnan daya gaggauta
Meyasa mutane suke mamaki dan na halarci wannan tattaki? Ina tuna furucin wani dattijo da yake cewa" dana duk inda kaga anyi rashin adalci kayi kokarin nunawa koda kuwa hakan zai zama sanadin ranka" Shi'a na daya daga cikin abinda
Da sanadin shafin jaridar Premium Times mun samu rahoton cewa, bulalar shadi ta salwantar da rayuwar wani Matashi yayin gudanar da bikin al'adar Fulani a kauyen Kontoga dake karamar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa.
A jawabin da Dakta Abdulrazaq Garba da Vincent Owan su ka fitar a madadin hukumar NGSA, sun bayyana cewar an samu girgizar kasar ne da misalin karfe 12:45 na ranar yau Alhamis, 01 ga watan Nuwamba, 2018. Rahoton ya bayyana cewar
Mrs Oluwayemisi ta samu karbuwa a wajen masu ruwa da tsaki da shuwagabannin jam'iyyar PDP na jihar, kowa yana da yakinin zata kawo gagaruwamar gudunmowa da nasarar wannan kuduri da aka sanya a gaba. Hadaka tsakanin Jimi-Haleemat
Mudathir Ishaq
Samu kari