Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Hakazalika sahihan majiyoyi sun tabbatar da cewa duk da rikita rikitan da ya biyo bayan zaben da aka yi a ranar 1 ga watan Oktoba, amma uwar jam’iyyar ta amshi sakamakon bayan dogon nazari da mahukuntan jam’iyyar suka yi.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya sanar da zabar Hadiza Balarabe a matsayin abokiyar takararsa a zaben 2019. A wata sanarwa dauke da sa hannun kakakinsa, Samuel Aruwan, gwamnan ya ce da gan-gan aka zabi Misis Hadiza.
Rundunar ‘yan sandan ta ce babu gaskiya a bayanan da ke kunshe a cikin rahoton da Amnesty ta fitar, Illa wani yunkuri na karkatar da hankali kan ta’asar da mabiya El Zakzaky suka yi wanda ya hada da kai wa jami’an tsaro hari.
Gwamnatin kasar Amurka ta nuna alhini akan rikicin da ya afku a tsakanin mabiya kungiyar Shi’a masu zanga-zanga da kuma sojojin Najeriya babbar birnin tarayya Abuja da kuma kewaye. An bayyana cewa kashe mabiya kungiyar da dama.
Wani matashi a Najeriya mai tarin fasaha mai suna Emeka Nelson ya samu fikirar kera wani injin mai ban mamakin gaske da zai taimakawa muhalli da kuma inganta rayuwar 'yan Najeriya idan har aka kara bashi kwarin gwuiwa. Matashin da
Babban da namiji a halin yanzu na shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari watau Yusuf Buhari ya soma shirin nan na dole ga dukkan matasa a Najeriya da suka kamma karatun digirin su watau National Youth Service Corps (NYSC). Kamar
Gwamnatin ta kafa kwamiti na mutane Bakwai bisa ga zargi da ake masa wanda hakan shiya zanyo aka bashi hutu daga aiki. Yusuf yace tun da aka fara gudanar da bincike a kansa a 18 ga watan october baibar aikin sa ba,yanaci gaba da a
Ya kara da cewa a duk lokacin da kake kokarin gina kasa zaka fuskanci kalubale iri-iri wanda yake janyowa jikin mutum yai sanyi wanda kadan ne suke samu su haura zuwa wannan matsayi. Sannan muna kira ga gwamnatin Najeriya da
Kamar yadda shafin jaridar Daily Trust ya ruwaito za ku ji cewa, wadanda ke garkuwa da Kansiloli biyu na karamar hukumar Safana ta jihar Katsina, sun nemi fansar makudan dukiya ta wuri mai gugar wuri har Naira Miliyan hamsin.
Mudathir Ishaq
Samu kari