Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shari'ar da Sanata Dino Melaye, Sanatan dake wakiltar mazabar jihar Kogi ta gabas dake a gaban alkalin wata babbar kotun tarayya dake zaman ta a garin Abuja, babban birnin tarayya a unguwar Maitama ta gamu da sabuwar tangarda. Mun
Kwamitin nan na musamman da Shugaba Buhari ya kafa domin kwato kadarorin gwamnati dake a hannun ma'aikatan gwamnati ya ce ya samu nasarar kwato akalla Naira biliyan 4, dala miliyan 7 daga hannun barayin gwamnati. Shugaban kwamitin
Yankin arewa ya samar da shugabannin kasa da dama, wasu alkaluma sun ce arewa ta samar da shugabannin Najeriya 8 da su ka mulki kasar a karkashin mulkin soji da kuma farar hula. Sai dai sabanin fahimtar wasu na cewar dukkan shugab
Zargin cewa, gaggan 'yan fashin Zamfara sun fara tsiyaya jihar Katsina ya fara tabbbata, bayan da 'yan bindiga suka dirar wa wani hamshaki a daren jiya, suka halbe shi har lahira, suka kuma tafi da diyarsa maboyarsu a dazukan...
Rundunar mayakan Sojan sama ta bayyana cewa za ta kafa sansanin Sojoji a karamar hukumar Birnin Gwaro ta jahar Kaduna domin karfafa tsaro a yankin sakamakon addabar al’umma da yan bindiga da masu garkuwa da mutane suke yi.
Kamfanin jiragen kasa na Najeriya yace jirage daga Legas zuwa kano zasu koma aiki a ranar juma'a. Mataimakin shugaban hulda da jama'a na kamfanin, Mr Mahmoud Yakub ne ya bayyana hakan ga kamfanin dillancin labarai a ranar litinin
IMN tace sojojin Najeriya bazasu iya tunkarar su ba matukar suna da makamai. Kungiyar mai kokarin sai ta kafa daular Islama a arewacin Najeriya karkashin limancin Elzakzaki, wanda tun daga juyin juya halin Iran na 1979 ya kwaso ak
Legit.com ta ruwaito Mathias mai shekaru 24 ya kai ma gwamnan ziyarar ne domin ya gode masa bisa kulawar da ya nuna masa yayin da yake jinyar raunin daya samu a Asibiti, inda El-Rufai ya kaikkai masa ziyara don duba halin da yake
Rikici ya kaure tare da doke-doke a tsakanin shugabanni da wasu fusatattun matasa da ke zargin jagororinsu sun ha'ince su a kan kyautar kudin shan ruwa, N300,000, da gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar, ya bawa gamayyar kungiyoy
Mudathir Ishaq
Samu kari