Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Malami ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bashi umurnin daukar dukkanin matakan da suka dace na ganin cewa an gano kadarorin gwamnati da aka sace da kuma alkintasu ta yadda za a yi amfani da su wajen bunkasa rayuwar al'ummar
Mambobin Kungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) da akafi sani da akidar sun bayyana cewa jami’an sojoju ba zasu uya fuskantarsu ba da suna da makamai. Kungiyar ta bada wannan jawabi ne a ranan Litinin a wani hira da manema
Shugaban marasa rinjaye a majalisa kuma mamba mai wakiltan yankin Kura/Garun Malam a majalisar dokokin jihar Kano, Alhaji Abdullahi Muhammad-Chiromawa ya sauya sheka daga jam’iyyar Peoples Democratic Party zuwa PRP.
Shugaban wata kungiya dake rajin kare muradun gwamnatin shugaba Buhari da kuma fafutukar ganin ya lashe zaben shekarar 2019 watau Federation of Buhari Support Group, mai suna Ibrahim Sikiru yace sun gano wasu gwamnonin APC 3 da ba
Hukumar Hizbah dake da alhakin tabbatar da da'a a tsakanin al'umma ta jihar Kano dake a Arewa maso yammacin Najeriya ta sanar da samun nasarar cafke wani kasurgumin kwarto da ya shahara wajen yin lalata da matan aure. Daya daga ci
Uwargida Maryam Uwais, mai bawa shugaban kasa shawara a kan tsare-tsaren gwamnatin tarayya na tallafawa 'yan kasa, ta bayyana cewar gwamnati na ciyar da yara 'yan makaranta da kwai miliyan 6m da shanu 594 a kowanne mako. Maryam na
Akalla jami'iyan sojin Najeriya 149 ne yanzu haka ke fuskantar hukunci bisa samun su da laifin da hukumar rundunar su ta sojoji ta yi na anfani da soshiyal midiya ba bisa ka'ida ba a karo na farko tun bayan kafa masu sharuda da do
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya gargadi ma su rike da sarautun gargajiya da su guji bayar da mafaka ga 'yan ta'addar da dakarun soji ke fatattaka daga jejin jihar. Masari ya yi wannan gargadi ne a yau ta cikin wani
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce damuwar gwamnatin tarayya ba wai jin dadin ma’aikatan kasar nan ne abubuwan da ke kan ta ba kadai ba, akwai sauran abubuwan da za a yi la’akari da su domin za su shafi tattalin arzikin kasa.
Mudathir Ishaq
Samu kari