Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Sakamakon zaluntarsu da suka ce tana musu ne suka yanke shawarar yin garkuwa da ita, shirin da ya daukesu kwanaki goma suna tsara yadda zasu yi awon gaba da matar, tare da riketa har sai an biyasu makudan kudaden fansa.
Sarkin Benin, Ewuare II, ya bukaci yariman kasar Wales, Charles George, da ke ziyara a Najeriya, da ya saka baki domin ganin kasar Ingila ta dawowa da masarautar sa kayan tarihin da ta kwasa a shekarar 1857. Sarkin ya bayyana cew
Labarin da ke zuwa mana sun nuna cewa wasu ‘yan bindiga sun kashe wani mutum, Alhaji Nasiru Maimasara, a kwatas din Gachi da ke karamar hukumar Kankia a jihar Katsina. An tattaro cewa ‘yan bindiga sun sace ‘yar mutumin.
Mambobin Majalisar dattijan Najeriya sun caccaki hukumar yan sandan Najeriya kan karyata ikirarin mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, cewa an kai masa harine da nufin kasheshi. A jiya, kakakin hukumar yan sanda
Kiris ya rage jama'a su halaka wannan mata bayan mahaifiyar jaririn ta yi kuwwa tare da neman agajinsu a kokarinta na ceto jaririnnata.Bugu da kari, shugaban ma'aikatan jinya na Asibitin, Jamila Garba ta tabbatar da faruwar lam
Akwai jarumi Arbaaz Khan wanda suke zaune da matarshi lafiya da yaransu biyu amm daga baya sai ya fahimci cewa tana soyayya da wani a waje bayan akwai auranshi a kanta, wanda wannan dalili ya zanjo rabuwar su, wanda yazo da mamaki
Sanata Bassey Albert chairman na kwamitin ya bayyana haka ne a jihar Legas yayin wata ziyarar gani da ido da suka kai. Ya kamata gwamnati ta kawo karshen wannan abu,amma kuma kamfononin mai sune suke dakatar da wannan abu...
A yayin wata tattaunawa da CNN tayi da iyalan mamacin Salah da Abdallah sunce a dawo musu da gawar mahaifin su domin a binneshi a kasar sa wato Medina dake kasar Saudi Arabia, sannan sunce sun yadda da sarki Salman akan kokarin bi
Kudurin dokar, ya bukaci karin kaso 10 na albashi a matsayin alawus alawus ga malaman da aka tura garuruwan da ke a wajen shelkwatar kwananan hukumominsu, da kuma bukatar samar da karin malamai da kwamiti na musamman kan ilimin ja
Mudathir Ishaq
Samu kari