Yadda na kubuta daga hannun 'yan yankan kai a Najeriya - wata budurwa

Yadda na kubuta daga hannun 'yan yankan kai a Najeriya - wata budurwa

Wani labarin da ya dauki hankulan 'yan Najeriya a 'yan kwanakin nan shine na wata mata da ta zayyana yadda Allah ya tarfawa garin ta nono ta samu ta kubuta daga hannun 'yan yankan kai.

Legit.ng ta samu cewa matar dai wadda bamu tabbatar da sunan ta ba, ta zayyana hakan ne a shafin rubuntun ta dandalin zumunta na Whatsapp wanda kuma yake ta yawo a sauran kafafen sadarwar zamanin.

Yadda na kubuta daga hannun 'yan yankan kai a Najeriya - wata budurwa

Yadda na kubuta daga hannun 'yan yankan kai a Najeriya - wata budurwa
Source: Facebook

KU KARANTA: Shugaba Buhari ya sake wani nadi mai muhimmaci

Sai dai kamar yadda tace, Allah ya taimake ta inda ta samu ta tsere ta wata kofa da ta gani a bude yayin da mutanen da suka kamo su suke takadda akan wadanda za'a fara yankawa.

A wani labarin kuma, Gwamnatin jihar Neja dake a shiyyar Arewacin Najeriya ta tsakiya ta ce jami'an ta sun gano kwararar nama mai guba a kasuwannin jihar sakamakon anfani da wasu magunguna da makiyaya da mahautan jihar keyi ga dabbobin su wanda ke dauke da sinadarin guba da kan iya yin lahani ga lafiyar 'yan adam.

Wannan dai mun samu haka ne a ta bakin kwamishin ayyukan gona na bangaren kiwon dabbobi da kifi a jihar, Zakari Bawa yayin da yake yiwa manema labarai jawabi jim kadan bayan kammala taron majalisar zartaswar jihar da ya gudana.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Source: Legit.ng

Tags:
Mailfire view pixel