Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano, Malam Muhammad Garba, ne ya sanar da hakan a yau, Alhamis. Garba ya kara da cewa majalisar zartarwar jihar Kano ta amince da kashe biliyan N1.3 domin gyaran wasu muhimman hanyoyi da ke cikin
Uwargidan Shugaban kasa, Hajiya Aisha Buhari ta bayyana cewa wayar wa da ýaýa mata kai linzami ne na kawar da matsalolin da mata kan yi fama da su a sanadiyar auren wuri wanda suka hada da yoyon fitsari, talauci da sauran su.
Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Peter Afunanya ya bayyana a waa sanarwa a Abuja a ranar Alhamis, 8 ga watan Nuwamba cewa an kama biyar daga cikinsu a ranar 25 ga watan Oktoba a Riga Chikun, da ke jihar Kaduna.
Hukumar yan sandan jihar Kwara a yu Alhamis ta bayyana wata ma’aikaciyar asibiti da malami da suke cinikayyar mahaifar wani sabon jariri. Ma’ikaciyar asibitin mai suna, Fatima Sulaiman, yar unguwar Agaka ta bayyana cewa malamin.
Wani ma'aikaci da gidan yada labarai na Rediyo da Talabijin a jihar Kaduna na DITV-Alheri mallakar tsohon na hannun damar shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rasa aikin sa sakamakon nuna soyayyar shugaba Buhari karara a dandalin sa
A yau, Alhamis, ne yariman kasar Wales, Charles George, mai jiran gadon sarautar kasar Ingila ya ziyarci makarabartar sojoji da ke Abuja. Yarima Charles ya ziyarci makarabartar ne domin karrama dakarun sojin Najeriya da su ka kwan
Labari da muke samu ya nuna cewa Boko Haram sun kai wa sojojin Kasa-da-kasa na Najeriya hare-hare a ranakun 5 da 6 ga watan Nuwamba, sannan kuma sun hallaka soja daya, 16 kuma sun bace ba a san inda suke ba har yanzu.
Da yake zantawa dasu jiya a Camp din su dake Darkingari jihar Kebbi,Kazaure yace "idan yan siyasa suka nemi daukar kayan zabe karkuyi musu dasu ku taimaka musu ma ta hanyar kai musu kayan bakin mota Dan gujewa matsala"...
Sannan abu dai ya janyo hauhawar farashin abincin dake dauke da lemar kwadi a Otal, gidajen cin abinci, wajen siyayya da kuma fatattun wajajen cin abinci. Kasashen duniya dai, tuni an san laimar kwadi, da mai kyau, da mai guba, da
Mudathir Ishaq
Samu kari