Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A ranar Litinin da daddare Oshiomhole ya samu ganawa da Shugaban kasa ya bayyana masa wannan zargi da ake masa, kuma shugaban yayi mamaki matuka inda yace shi baisan da wannan batu ba sam amma zaiyi bincike akai
Hukumar lafiya ta duniya watau WHO, ta bakin wata ma'aikaciyar ta Dr Larai Aliyu Tambuwal tace Najeriya ta tanaji biliyoyin kudade dan bada kariya sanadiyyar cuttuttukan da ake fama dasu. Za'a fara gudanar da wannan aiki ne a wasu
Sanarwar ta ce, idan har aka kammala gini, cibiyar za ta kunshi babban dakin tarbar baki, babban dakin taro na daraktoci, babban dakin gwaje gwajen cutuka da magunguna, manyan ofisoshi 7 na ma'aikata, dakin dafa abinci da kuma man
Jam’iyyar All Progressives Congress APC shiyar jihar Kano na shirin sauya sunan tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, a takarar kujerar Sanatan Kano ya tsakiya. Jaridar Guardian ce ta rawaito cewa ana son musanya suna
Majiyar Legit.com ta ruwaito mutumin mai suna Ademola Adelek ya mutu ne jim kadan bayan ya iso filin da misalin karfe 5:30 na safe inda kwatsam ya yanke jiki ya fadi yana ta neman iska, daga nan kuma jama’an dake zagaye da shi suk
Diyar Atiku Abubakar, Fatima Atiku Abubakar wanda kwamishiniyar kiwon lafiya ce a jahar Adamawa za ta gurfana a gaban majalisar dokokin jahar Adamawa don amsa tambayoyi game da matsalar rashin biyan ma’aikata albashinsu.
Kasar Saudiyya ta yi suna a duniya ne saboda dalilai na addini. Miliyoyin mutane ne e ziyartar kasar Saudiyya duk shekara domin dalilai ma su nasaba da addini. Ragowar kasashen duniya na ganin kasar Saudiya a matsayin kasa mai dok
Hukumar yan sandan jihar Edo ta damke wani matashi dan shekara 18 mai suna, Samuel Akpobome Emobor, wanda ya hallaka mahaifiyarsa sannan yayi lalata da gawarta domin asirin kudi. Wani boka mai sayar da kwaya a unguwar ne ya tuntsu
Dan takarar kujeran gwamna a karkashin lemar jam’iyyar PDP a jihar Kaduna, Isah Ashiru ya yi watsi da jita-jita da ke yawo kan cewa wai takardunsa na makaranta duk na bogi ne. Ya karyata lamarin, cewa bita da kulli ne ake masa.
Mudathir Ishaq
Samu kari