Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A sabon rahoton NCC na wata-wata, an sami tsaiko da gurbacewar layukan sadarwa na wayar salula a hannun lkamfanin Glo da 9-mobile, tsohuwar Etisalat, inda a jihohi goma aka sami layi na katsewa kwastomomi ana tsaka da waya
A wani labarin kuma wasu mayakan Boko Haram sun kai mugun samame a yankin kudancin jahar Borno a daren Talata, inda suka yi sacen sacen kayayyakin abinci, daga bisani suka banka ma duk wani gida dake kauyen wuta, suka tsere.
Dr. Manjar Malau, Darakta a bangaren Ma'aikatar Lafiya ta kasa, bangaren cututtuka da ba yada su ake ko gadar su ba, kuma mai kula da sashen illar da taba sigari ke yiwa jama'a, ya zanta kan matsalar a taron da aka yi jiya a Abuja
Hukumar hana fasa kwabri ta kasa (Kwastam) ta gargadi masu fasa kwabri da su kauracewa wannan haramtacciyar sana'ar, domin kuwa hukumar ta dukufa ainun don bin matakan dakile kayayyakin da aka haramtawa shigowa da su kasar, musamm
Sani, ya yi zargin cewa gaba daya shirye shiryen an kirkire su don don zama kamar wata kugiya ta mallake ra'ayoyi da 'yancin talakan Nigeria. Ya ce SURE-P ne burodin cin hanci da rashawa, yayin da N-Power ya zama botar burodin.
Shuwagabannin kungiyar Izala reshen jahar Kano sun kai ziyara ga gwamnan jahar Kano a fadar gwamnati jahar, inda suka jadda masa goyon bayansu ga Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, musamman a yayin da yake tunkarar zaben shekarar 2019
Ministan ya zayyana sunyayen masu saka hannun jari da a kullum suke cikin zawarcin jirgin na Nigeria Air da suka hada da bankin bunkasa Afrika ADB, bankin bunkasa Musulunci IDB, gwamnatocin kasashen Amurka da Faransa, da dai saura
Sabuwar dokar sake fasalin rundunar 'yan sandan, ta HARAMTAWA jami'an 'yan sanda shan giya ko wasu nau'in kayan maye a lokacin da suke bakin aiki; haka zalika ta samar da wata hukuma don karbar korafe korafen jama'a akan jami'ai
Majiyar Legit.com ta ruwaito MTN ta nemi Kotu ta tursasa ma gwamnatin tarayya ta biyata kudi naira biliyan uku sakamakon asarar data yi a sanadiyyar bin kadin harajin da gwamnati ta sanya mata, wanda a cewarta bata san da shi ba.
Mudathir Ishaq
Samu kari