Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Fitaccen malamin addinin islama dake jahar Kaduna, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa jahar Kaduna ba ta kai matsayin da za ayi gwamna Musulmi, mataimakin gwamna na Musulmi ba idan aka duba al’adun jama’an jahar.
Daya daga cikin manyan furofesoshin da ake ji da su a fannin ilimin boko na lissafi a wata jami'an jihar Kansas, kasar Amurka, mai suna Jeffery Lang ya karbi musulunci bayan wani dogon nazari da binciken da yayi a kan Al'qur'ani m
Maigirma Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Muhammad Badaru Abubakar a ranar Talata ya ƙara karɓar wasu kwamishinoni guda biyu da suka yi aiki da tsohuwar gwamnatin Sule Lamido ya zuwa jam'iyyar APC a gidan gwamnatin jihar Jigawa, garin
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ko shakka babu gogagge ne sosai a fannonin rayuwa da dama musamman ma da yake tsohon soja ne da yakai kololuwa a matakin gidan soja kafin daga bisani yayi ritayar dole sakamakon juyin mulk
Majiyar Legit.com ta ruwaito hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta shirya zaben ne sakamakon mutuwar yar majalisa Funke Adedoyin, wanda take kan wannan kujera. Haka ne sanya jam’iyyun siyasa da dama suka shiga gogoriyon ganin dan
Bugu da kari babban sufetan ya kara da cewa sun yaba da yadda gwamnatin Buhari ke samar musu da isassun kudaden aiki, don haka ya tabbatar da cewa idan aka cigaba a haka zasu samu kwarin gwiwar gudanar da ayyukansu yadda ya kamata
Yanzu haka dai, jagoran darikar siyasa ta Kwankwasiya kuma tsohon gwamnan Kano, kuma mai wakiltar mazabar Kano Tsakiya a majalisar dattijan Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya shiga jihar ta Kano, kuma kawo yanzu ma yana can
A cikin bukukuwan cika shekara 100 da gama Yakin Duniya na Daya, mai daukar hoto Jonathan Beamish ya dauki hotunan nan domin adana yadda aka gwabza wannan yakin mai cike da tarihi a bangaren yammacin Turai, kamar dai yadda gidan y
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bukaci kasashen duniya da 'yan Najeriya suka saci kudin gwamnati suka je suka killace da su taimaka su maido masa kudin domin gwamnatin sa ta samu kudaden yin ayyukan cigaba. Shugaba Bu
Mudathir Ishaq
Samu kari