Manya manyan mukamai 19 da Shugaba Buhari ya rike lokacin da yake gidan soja

Manya manyan mukamai 19 da Shugaba Buhari ya rike lokacin da yake gidan soja

Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ko shakka babu gogagge ne sosai a fannonin rayuwa da dama musamman ma da yake tsohon soja ne da yakai kololuwa a matakin gidan soja kafin daga bisani yayi ritayar dole sakamakon juyin mulki da aka yi masa lokacin mulkin sa.

Legit.ng Hausa ta tattaro maku wasu daga cikin mukaman da shugaban kasar ya rike a gidan soja kuma ga su nan mun zayyano:

Manya manyan mukamai 19 da Shugaba Buhari ya rike lokacin da yake gidan soja
Manya manyan mukamai 19 da Shugaba Buhari ya rike lokacin da yake gidan soja
Source: Facebook

KU KARANTA: Dirar mikiya: Hafsan soji ya aike da sako zuwa ga 'yan ta'adda

1. Kwamandan Bataliya ta 2 a shekarar 1963-1964;

2. Ma'aikaci dake kula da motoci a barikin Legas a shekarar- 1964-1965;

3. Kwamanda a kamfanin kera motoci na sojoji a shekarar-1965-1966;

4. Kwamandan Bataliya ta 2 a shekarar-1966-1967;

5. Birgediya Manjo na 2 a watan Afril zuwa Yuli, a shekarar- 1967;

6. Birgadiya Manjo na 3 a watan Agusta 1967 – zuwa 1968;

7. Babban kwamanda a barikin sojoji na 3

8. Kwamandan barikin sojoji na 31

9 Mataimakin babban kwamanda a hedikwatar sojoji

10. Babban Kanal a hedikwatar sojoji

11. Babban Darakta a bangaren siyo kayayyaki a hedikwatar sojoji

12. Gwamnan yankin Arewa maso gabas

13. Kwamishin albarkatun man fetur

14. Shugaban hukumar NNPC

15. Babban Sakatare hedikwatar sojoji

16. Minista a gwamnatin soji

17. Babban Kwamandan barikin sojoji na 4

18. Babban Kwamandan barikin sojoji na 3

19. Shugaban kasa daga watan Disemba, 1983 – zuwa watan Agusta, 1985.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng