Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A taron manema labarai da sukayi a ranar litinin, a Ikeja, jihar Legas, shugaban kungiyar, Bakura Goni-Makinta da sakataren shi Mustapha Mustapha, sunce sai dai Idan hukumar zabe mai zaman kanta zata dubi tsohon karamin ministan w
Dr. Obiageli Ezekwesili, yar takarar shugaban kasar Nigeria karkashin jam'iyyar ACPN, ta bayyana cewa ta gano wasu matsaloli guda 7 da ke ciwa Nigeria tuwo a kwarya, haka zalika ta gano hanyoyin magance su idan aka zabe ta a 2019
Majalisar wakilai ta dage zamanta kan wata matsala da lasifikan majalisar ya samu. Kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara ya bayyana cewa akwai bukatar dage zaman domin samun damar gyara lasifar. An dage zaman zuwa ranar Laraba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce kudaden da aka sace daga Nigeria, an boye su ne a kasashen Turai, Amurka da kuma wasu kasashen duniyar. Buhari ya bayyana hakan a wata ganawa da yayi da 'yan Nigeria mazauna kasar Faransa
Gwamnan jihar Bauchi, Mohammed Abdullahi Abubakar ya bayyana cewa ya yi imani da cewar jam’iyyar sa ta All Progressives Congress (APC) ta fi babbar jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) kaifi wajen nasara.
Wani lauya mazaunin Abuja ya bukaci babbar kotun tarayya a Kano da ta dakatar da majalisar dokokin jihar Kano daga ci gaba da binciken zargin cin hanci da ake yi wa gwamna Abdullahi Ganduje. A cewarsa ba huruminta bane yin hakan.
An samu wata 'yar takaddama a babbar kotun jiha ta Katsina, a lokacin da Lawal Rufai, ya shaidawa kotun cewa duk wasu bayanai da EFCC ta gabatar a matsayin hujja kan Shema, ta same su ne ta hanyar tilasta shi sa hannun kan abubuwa
A yau Litinin, shugaba Muhammadu Buhari ya yi magana kan zargin da ake yiwa gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, inda yace za'a dau mataki kan al'amarin. Jaridar Daily Nigerian ta bada rahoton cewa Shugaba Buhari ya yi wann
Mutane biyu aka kashe tare da raunata wasu uku a sabon rikicin da ya barke da yammacin jiya, Lahadi, a karamar hukumar Barkin Ladi da ke jihar Filato. Rahotanni sun bayyana cewar an kashe mutanen biyu ne yayin da su ke dawowa daga
Mudathir Ishaq
Samu kari