Ku kashe kwalkwatar Ido: Hotunan filin dagar da aka gwabza yakin duniya na daya
A cikin bukukuwan cika shekara 100 da gama Yakin Duniya na Daya, mai daukar hoto Jonathan Beamish ya dauki hotunan nan domin adana yadda aka gwabza wannan yakin mai cike da tarihi a bangaren yammacin Turai, kamar dai yadda gidan yada labarai na BBC Hausa ya ruwaito.
Beamish ya dauki hotunan filayen da aka yi wannan yakin a kasashen Faransa da Belgium ta hanyar amfani da fasahar hasken infrared.
Legit.ng Hausa ta samu cewa Shugaba Buhari, yanzu haka ya je birnin Paris na kasar Faransa don halartar taron zagayowar tunawa da yarjajjeniyar Armistice wadda ta tabbatar da kawo karshen yakin duniya na daya.
Ga Hotunan nan:

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://web.facebook.com/legitnghausa?_rdc=1&_rdr
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.com
Asali: Legit.ng