Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Ya kuma yi kira da rokon masana da masu safaran wadannan kayan shafa da su hada karfi da karfe domin ganin sun hana shigowa da irin wadannan kayan, sun hana amfani da su da kuma siyar wa mutane a kasuwanni da shagunan kasa Najeriy
Dakarun sojin kasa na bataliya ta 222 da ke Konduga, jihar Borno, tare da taimakon manoma, sun gudanar da wani aiki akan hanyar garin Mushari zuwa Galtimari, inda suka samu nasarar fatattakar mayakan Boko Haram da suka zo satar Al
Chief Ebenezer Babatope, ya ce duk da cewa a lokacin da ita ma APC ke kwacewa PDP mambobinta, ba su samu damar yin katabus ba, to sai dai barin mutum kamar Saraki ya fice daga jam'iyya ba karamin kuskure bane. Ya ce Saraki gawurta
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal ya gargadi magoya bayan jam'iyyar PDP a jihar, da su kauracewa yin gulma da tsugudidi mai makon mayar da hankali wajen yada nasarorin da jam'iyyar ta samu a jihar. Tambuwal ya
Dan takarar kujeran shugaban kasa Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, ya ce zai siyar da kaso 90 na kamfanin man fetur din Najeriya sannan ya bar wa gwamnatin tarayya kaso 10. Yace ya kamata ace NNPC ya fi samun riba a yanzu
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da ranar Talata, 20 ga watan Nuwamba a matsayin ranar hutu domin bikin tunawa a ranar haihuwar fiyayyen halitta Annabi Muhammad SAW wato Eid-El Maulud. Ministan cikin gida, Dambazzau ne ya bayyana.
Shugaban kauyen Mammanti, wani gari da ke Maiduguri, Mohammed Ibrahim Bulama ya fada ma majiyarmu cewa kimanin gidaje 100 ana cinna ma wuta yayinda yan ta’addan suka kwashe dabbobi da sauran kayayyakin amfani na yau da kullun.
Gwamnan jihar Cross River, Farfesa Ben Ayade, ya caccaki jam'iyyar PDP tare da kiranta da munanan sunaye sakamakon irin aika-aikatar da ya ke kallon jam'iyar ta tafka a zaben fitar da gwani na mazabar jihar ta tsakiya.
Da yake ganawa da manema labarai a filin jirgin sama na Murtala Muhammad akan hanyar sa ta tafiya kasar Amurka yace shigar matasan harkar siyasa zai taimaka matuka wajen karbo musu yanci. Yace yayi matukar farin ciki da yaga matas
Mudathir Ishaq
Samu kari