Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Dan majalisar wakilai dake wakiltar karamar hukumar Kaduna ta Arewa a majalisar, Samaila Suleman, ya kwashe sama da awanni hudu yana amsa tambayoyi a hedikwatar Hukumar EFCC a Kaduna, sakamakon wasu tuhume tuhume da aka yi masa ak
Shugaban hukumar nan ta gwamnatin tarayyar Najeriya dake kula da bayar da agajin gaugawa watau National Emergency Management Agency (NEMA), mai suna Mustapha Maihaja, ya sake shiga wata sabuwar tsomomuwa bayan da aka zarge shi da
A yanzu dai, gwamnoni a yawa da ma 'yan majalisu, sun sauya sheqa, inda suka koma jam'iyyun adawa domin kuntata wa gwamnatin APC, da ma kuma cewa zabe ya taho, kowa na neman farantawa jiharsa ko talakawansa rai
Ko a kasashen mu, akwai barkwanci da akan yawan yi wa wadanni, don ganin basu da girma. lamari da ya zama barkwanci a duk kasashen Hausa, har ake unguwanni a ce ai nan tudun wada ne, ko kuma karin magana irinsu durkusawa wadaa...
Majiyar Legit.com ta ruwaito CUN ta rarraba maki ga jihohin Najeriya duba da iya tsaftar dake akwai a kowacce jaha, jihohin Kogi da Osun na da maki 11 cikin dari, Nassarawa 12.2, Zamfara 14.2 sai kuma jahar Kebbi dake da maki 14.2
Hankula sun tashi a garin Awka, babban birnin jihar Anambra yayin da aka kama wani matashi mai shekaru 19 kacal a duniya mau suna Sunday Owo da ya ziyarci wata asibitin gargajiya da sassan jikin mutane da kuma kwalba cike da jini
Wasu daga cikin matan Saudiyya sun gudanar da zanga-zangar adawa da tilasta musu sanya abaya, wadda dogowar riga ce da ke rufe tun daga sama har kasa da suke sanyawa a lokacin da za su fita bayyanar jama'a. Wannan bore dai na guda
Gwamnan jihar Osun mai barin gado, Mr. Rauf Aregbesola, ya nada sabon sakataren gwamnatin jihar, Dr. Oyebade Ologboyega. Tsohon SSG na jihar, Sanata Mudashiru Hussein, ya samu karin matsayi zuwa shugaban hukumar NPC ta kasa.
A yau, Alhamis, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar wani sabon salon yakin neman zabe mai taken "Buhari unity Band" domin shiryawa yakin neman zaben shekarar 2019 da za a fara cikin kwanaki 3 ma su zuwa. Hukumar zabe mai
Mudathir Ishaq
Samu kari