Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Binciken kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewa, ko shakka babu an keta haddin wannan yarinya inda yayin tuntubarta dangane da wanda yayi mata wannan aika-aika ta yi nuni da Mahaifinta tare da zayyana yadda lamarin ya kasance.
Sanata Ali Ndume, mai wakiltan yankin Borno ta kudu a ranar Talata, 20 ga watan Nuwamba ya goyi bayan bukatar kungiyar kwadago na biyan N30,000 a matsayin albashi mafi karanci. Ya bayyana ra’ayinsa ga kamfanin dillancin labarai.
Mataimakin gwamnan jahar Nassarawa, ya kara da cewa dalilin saka Kareti a cikin manhajar karatun makarantun Najeriya shine domin baiwa daliban damar kare kansu daga dukkanin wani azzalumi da sauran miyagun mutane.
Majiyar Legit.com ta ruwaito a Juma’ar data gabata ne wasu yan bindiga suka kai farmaki a kauyen, inda suka yi awon gaba da shanu goma sha bakwai, sa’annan suka kashe wasu mutane uku da suka bi sawunsu da nufin kwato shanun.
Alhaji Ladan Baba, shugaban hukumar NYSC a jihar Kano ya roki gwamnatin jihar da ta gyara hanya da ke sada mutum zuwa sansanin yan bauta kasa mai tsawon kilomta biyar a mararrabar Kusalla kamar yadda Ganduje ya yi alkawari.
Ya bayyana cewa nuna bambancin addini ga shuwagabanni na kawo nakasu da kuma barna ta bangaren hadin kan mutanen kasa. Ya kara da kira ga matasa dasu gyara kansu don samar da shugabanci mai inganci a kasar. Ya bayyana cewa hadin
Majiyar Legit.com ta ruwaito wannan mummunan hadari ya faru ne a daidai lokacin da dan achaban yayi kokarin shigewa gaban motar daukan yashin da akafi sani da suna Tantebir yayin da take tafiya akan titin Zaria dake garin Funtua.
A cewar Sowunmi gwamnati bata da hurumin gudanar da kasuwanci, amma gwamnati ya kamata ace ta samar da tsare tsare, dokoki da sa ido da zasu kara kaimi ga harkokin kasuwanci tare da tabbatar da samun riba mai yawa.
Femi Adesina, babban mai ba shugaban kasa shawara a kafofin watsa labarai, ya bayyana cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gwammaci ace ya fadi zabe maimakon yin magudi a zaben 2019. A cewarsa Buhari ba mai ra'ayin haka bane.
Mudathir Ishaq
Samu kari