Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun kawo cewa, masu garkuwa da mutane sun yi gaba da mutum 45wadanda suka hada da yara, da mata a karamar hukumar Shinkafi da ke jihar Zamfara. Satar mutanen ya afku ne tsakanin ranar Alhamis zuwa Asabar.
Sai dai a yanzu haka an kama wannan Dansanda, an mikashi ga rundunar Yansanda ta musamman masu gudanar da binciken manyan laifuka dake garin Akure, inda ake cigaba da tsareshi tare da gudanar da bincike akan motar da aka sace.
An kammala zaman tattaunawa tsakanin gwamnonin Najeriya da shugaban kasa Muhammadu Buhari daya gudana a fadar gwamnatin Najeriya, Aso Rock Villa dake babban birnin tarayya Abuja, inda aka tattauna batun karancin albashi.
Yan unguwa sun dakile wani hari da wasu yan fashi suka yi yunkurin kai wa wasu bankuna a ankin Lagere da ke Ile-Ife, jihar Osun a ranar Litinin, 19 ga watan Nuwamba. Yan fashin sun isa yankin da misalin karfe 10 na safe.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya kuma dan takarn kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Demcratic Party PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kaddama yakin neman zabensa na 2019 a yau Litinin,19 ga watan Nuwamba,
Fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood ta goyi bayan kiran da wani mutum ya yi cewa 'yan Najeriya su zabi mutum na gari a 2019 a kowacce jam'iyya yake. Jarumar ta bayyana haka ne a cikin amsar da ta bai wa masu bibiyar shafinta n
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakoncin babban Malamin addinin Musulunci Sheikh Ismail Mufti Menk a wata ziyara daya kai fadar gwamnatin Najeriya, dake Aso Rock Villa babban birnin tarayya Abuja a daren Lahadi, 18 ga wata
Majiyar Legit.com ta ruwaito kaakakin rundunar Yansandan jahar, Ebere Amaraizu ta tabbatar da faruwar lamarin, inda tace lamarin ya faru ne a wani babban otal dake garin Agbani na cikin karamar hukumar Nkanu ta yamma na jahar Enug
Buhari ya bayyana hake ne a wani taron kaddamar da yakin neman zabensa karo na biyu daya gudana a fadar shugaban kasa kuma ya samu halartar gwamnoni goma sha daya, Sanatoci, manyan jami’an gwamnati da jiga jigan yan siyasa.
Mudathir Ishaq
Samu kari