Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Shugabannin addinai a fadin kasar sun bukaci yan Najeriya da su yi wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari gangami a zaben shugaban kasa na 2019. Malaman addinin sun ce Buhari ya yi namijin kokari don haka ya kamata yayi tazarce.
Ofishin shugaban kasa ya rubuta ga DSS da 'yan sandan Najeriya domin bukatar bincikar Bishop Oze akan zargin shi na yada jita jitar mutuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari. Mataimakin shugaban kasa na musamman akan kararraki ne ya
Mun samu cewa kimanin rayukan Mutane 10 ne suka salwanta yayin da aka gwabza a wani sabon rikici tsakanin Makiyaya da Manoma a karamar hukumar Safana ta jihar Katsina kamar yadda rahotanni da sanadin jaridar Vanguard suka bayyana.
Rahoton ya nuna cewa akwai jihohi ne a kasar nan ke fuskantar saukar farashin daga watan Satumba zuwa Octoba na wannan shekarar. Jihohin sun hada da jihar Kogi, Filato da Nasarawa, Akwa Ibom, Benue, Kwara da Ondo. A watan Octoba
Majiyar Legit.com ta ruwaito lamarin ya faru ne da yammacin Laraba 21 ga watan Nuwamba, a lokacin da yan bindigan suka kutsa kai da baburan nasu cikin jama’a, suka fara harbin mai kan uwa da wabi a mahadar tituna ta Waterline.
Majiyar Legit.com ta ruwaito an tsinci gawar wannan tsohuwa mai shekaru saba’in a duniya, Medinat Ala ne a dakinta dake gidanta a layin Okeegbe cikin unguwar Ikere Akoko a karamar hukumar Akoko ta Arewa ta basa dake jahar Ogun.
'Dan takarar shugaban kasa karkashin inuwa ta jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar tare da shugaban jam'iyya, Uche Secondus da kuma zababbun gwamnoni na jam'iyyar, sun gana da juna a garin Abuja domin daura damarar babban zabe na 2019.
Rikicin hijabin makarantan sakandaren jami’ar Ibadan ya dau sabon salo a jiya Laraba yayinda wasu iyayen dalibai Kirista, marasa addini da wasu iyayen Musulmai suka shiga ofishin mataimakin shugaban makarantan, Farfesa Adeyinka Ad
Rikicin cikin gida na jam'iyyar APC a jihar Ribas bai kama hanyar zuwa karshe ba bayan da Sanata a jihar dake wakiltar mazabar shiyyar kudu maso gabashin jihar, Sanata Magnus Abe ya zargi ministan sufuri da tozarta shi a gaban mat
Mudathir Ishaq
Samu kari