2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari (hotuna)

2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari (hotuna)

Shugabannin addinai a fadin kasar sun bukaci yan Najeriya da su yi wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari gangami a zaben shugaban kasa na 2019.

Malaman addinin sun ce Shugaba Buhari ya yi namijin kokari don haka ya kamata a bari ya kammala kyawawan aikin da ya faro.

Sun isar da wannan sakon ne a ranar Laraba, 21 ga wata Nuwamba ranar kashe na addu’o’in kwanaki 40 da suka gudanar domin tazarcen shugaba Muhammadu Buhari da kuma zaman lafiya da hadin kan Najeriya a Unity Fountain.

2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari (hotuna)
2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari
Asali: Facebook

Kungiyar addinai daban-dab na kasa wato National Inter-Faith and Religious Organisations for Peace (NIFROP) ne suka shirya hakan a Abuja.

2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari (hotuna)
2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari
Asali: Facebook

KU KARANTA KUMA: 2019: APC na hararar jihohi 30 na kasar - Shettima

Da yake Magana a taron, Bishop Sunday Garuba, yace Allah zai yi maganin duk mutumin da bai saon zaman lafiya da ci gaban Najeriya.

2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari (hotuna)
2019: Masoya sun kawo karshen addu’o’in kwanaki 40 da suka yi wa Buhari
Asali: Facebook

A nashi bangaren, Abdulgafar Sadiq (babban limamin masallacin Usman Bello) ya bukaci Musulmi da Kirista da su tanadi katin zabensu a 2019.

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma Legit.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng