Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan bayanai na kunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun DSP Kamal Datti Abubakar, kakakin rundunar, da hukumar ta fitar a yau, Laraba. Sanarwar ta kara da cewar, hukumar 'yan sanda na wannan bayanai ne a matsayin
A 1990s dai an yi ta fadan kabilanci tsakanin Sabiyawa da musulmin Bosnia, inda aka kashe mutane da dama, wanda har saida Amurka, da majalisar dinkin barakar duniya ta kawo wa musulman dauki, aka tarwatsa janar-janar masu son...
Femi Otedolo, a yau Laraba ya fayyace yadda wani tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, ya nemi cin hancin $500, 000 a wurinsa domin tsige sunan kamfaninsa daga cikin jerin wadanda ake zargi da zambar tallafin man fetur.
Mun samu cewa gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi, ya sha alwashin tanadar da N100m ga duk wani mahaluki da ya bayar da bayanai ma su kyakkyawan tasiri wajen cafke miyagun mutanen da ke da hannu cikin kisan gillar hadimin sa.
Jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki ta caccaki mambobin ta da suka shigar da kara kotu don neman hakkin su bayan gudanar da zabukan fidda gwani na jam’iyyar.Hakan na zuwa a daidai lokacin da rigingimu yayi yawa a kotuna
A yau Laraba wata babbar kotun majistire da ke can Birnin Shehu, ta zartar da hukuncin dauri na tsawon watanni 14 ga wani Matashi Bello Labaran, bisa aikata laifin dan hali na satar wani Keke Dinki da darajarsa ta kai N50, 000.
Hukumar yan sandan farin kaya DSS, ta bayyana cew jami’anta da ke aiki tare da rundunar soji sun kama wani Yusuf Salisu wanda ake zargin likitan masu garkuwa da kuma yan Boko Haram ne, an kuma kama wasu masu garkuwa da mutane.
Kungiyar yakin zaben Sani Musa a kujerar majalisar dattijai ta mazabar, sun sha alwashin ci gaba da bin diddigin wannan lamari akan Sanata Umaru a babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, inda suke kalubalantar yadda aka sauya
Majiyar Legit.com ta ruwaito sanarwar ta biyo bayan murabus da tsohon mataimakin gwamnan jahar, Alhaji Ahmed Aliyu yayi a ranar 13 ga watan Nuwamba a shirinsa na tsayawa takarar gwamnan jahar Sakkwato a jam’iyyar APC.
Mudathir Ishaq
Samu kari