Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Rahotanni sun kawo cewa masu kula da Masallatai biyu mafi daraja na kasar Saudiyya sun ware tsawon sa'a biyu inda suka bai wa masu nakasa damar yin dawafi su kadai a ranar Litinin, 3 ga watan Disamba wanda yayi daidai da ranarsu.
A wani faifan bidiyo da ke yawo a dandalin sada zumunta na Facebook, an ga Rabaran Mbaka, babban Fasto a yankin kudu maso gabas na 'yan kabilar Igbo, na cin fuskar dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Peter Obi.
Gwamnan jihar Sokoto, kuma shugaban kamfen Atiku a arewa maso yamma, Aminu Waziri Tambuwal, yace mutanen arewa za su zabi jam'iyyar PDP duk da maganganun ake radawa. Yayinda yake gabatar da sakon maraba a taron yakin neman zaben
Gwamnatin jihar Kaduna, karkashin jagorancin Malam Nasir El-Rufa'i, ta sayo na'urar bayar da wutar lantarki, ma su girman 500KVA da 300KVA, guda 50 domin rabawa ga garuruwa da unguwanni 50 da ke fadin jihar. Ma'aikatar raya karka
Mun kawo muku rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya tafi birnin Katowice, kasar Poland, ranan Asabar domin halartan taron gangamin duniya kan canjin yanayi karo na 24 na majalisar dinkin duniya wato UNFCCC..
A wata sanarwa da EFCC ta fitar jiya, Lahadi, ta ce ta gano gidaje guda biyu mallakar Jang da ke fuloti mai lamba 8 da 9 a unguwar Rimi GRA da ke cikin garin Kaduna. Tony Orilade, mukaddashin kakakin hukumar EFCC ta ce binciken
Haka zalika wani shaidan gani da ido, Mallam Yusuf Muhammad ya bayyana cewa “Allah ya kiyaye da an samu gawarwaki da yawa, sai dai dayake jama’a sun hangi motar tun daga nesa suka tsetstsere shine abin yazo da sauki a haka.”
Jirgin kasa ya mirtsike wani mutum mai matsakaicin shekaru, da ya zuwa yanzu ba a gano ko waye ba, a yankin Phikwore da ke unguwar Kubwa a birnin tarayya, Abuja. Kamfanin dillancin labarai na kasa ya rawaito cewar matashin ya bar
An hangi dubunnan masoya da magoya bayan Atiku Abubakar cikin wata doguwar ayarin motoci dauke da fentin jam’iyyar PDP, suna wake wake ga kuma sautin wakokin takarar Atiku Abubakar daban daban suna fita daga lasifika daban daban.
Mudathir Ishaq
Samu kari