Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wannan arangama da aka yi tsakanin yayan kungiyoyin asirin ya tayar da hankulan jama’a mazauna yankin, inda suka kai rahoto ga rundunar Yansandan jahar wanda ta tura jami’anta zuwa yankin don shawo kan matsalar.
Kungiyar Atiku Shall Lead Nigeria, ta dau alkawarin tarawa dan takarar shugaban kasa na PDP, kashi 90 na kuri'un jihar Cross River. A cewar kungiyar, Nigeria na fuskantar matsaloli masu girman gaske kuma tana da yakinin cewa Atiku
Dan takarar kujeran gwman a karkashin inuwar jam’iyyar National Rescue Movement (NRM) a jihar Zamfara, Sanata Sa’idu Dansadau, ya yi alkawarin kawo karshen fashin shanu da rashin aiki idan har aka zabe shi a zabe mai zuwa.
Wani shahararren dan kasuwa a Kebbi, Alhaji Mustapha Asaija, da wasu mambobin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) dubu biyar sun bar jam’iyyar zuwa babbar jam’iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP).
Fadar sarkin Kano ta sanar da cewar za ta nada mawakin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Naziru Ahmad, a matsayin sarkin mawakan sarkin Kano. Hakan na kunshe ne cikin wata takardar sanarwa da Munir Sanusi, shugaba
Da su ke tabbatar da barazanar shiga yajin aikin matukar gwamnati ba ta biya su kudin da su ke nema ba, Patrick Etim, mai bawa kungiyar IPPI shawara a bangaren shari'a, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) cewar du
Shugaba Muhammadu Buhari ya mayar da martani mai zafi kan masu rade-radin cewa ya mutu a shekarun baya da yayi jinya a kasar Ingila. Ya bayyana cewa yana nan da rai kuma ba da dadewa ba, zan yi murnan ranan haihuwa na cika shekaru
Shugaban rundunar 'yan sanda na kasa, Ibrahim Idris, ya tura karin wata runduna mai dauke da jami'an 'yan sanda 2000 zuwa jihar Borno domin yin aikin soji na yaki da 'yan ta'addar Boko Haram. Rundunar ta kunshi jami'an 'yan sanda
Kamar yadda ta sanar a jadawalin tsare-tsarenta na yakin neman zaben shugaban kasa, ayarin kamfen din dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ya dira a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya. Jam'iyyar ta PDP za
Mudathir Ishaq
Samu kari