Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
An samu barkewar cece-kuce tsakanin tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, da fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batun zaben shekarar 2019. A yau Laraba ne Garba Shehu, yayin magana da manema labarai a fadar shugaban kas
Shugaban kwamitin bawa shugaban kasa shawara a kan yaki da cin hanci (PACAC), Farfesa Itse Sagay, ya bayyana cewar mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, zai iya wakiltar shugaban kasa, Muhammadu Buhari, a wurin muhawara
Kamar yadda Rotimi Jacobs, shugaban lauyoyin EFCC, yace wadanda ake zargi sunyi laifin sata daga watan Octoba 22,2008 zuwa 15 ga Disamba 2008. Yace man diesel din ya kai na da miliyan 8.4 mallakin Nadabo Energy sannan yana ajiye
Wani yaro dan shekara 13 mai suna Dayyabu Salisu ya fada a kududdufi a lokacin da yake tsaka da wanka. Abun ya faru ne a Mariri dake kauyen Yankatsari karamar hukumar Dawakin kudu dake jihar Kano. Mai magana da yawun hukumar kashe
Ya rubuta a shafin tweeter dinshi, "Akan Legas da inyamurai: Ba gaskiya bane ace Legas basa son inyamurai. Eh, Legas basa son inyamurai, taka siyasar ai nayi. Furucin basaraken nan na 2015 na nan daram a zukatan masu zabe. Yanzu..
Ko shakka ba bu a halin yanzu Matasa 1850 ke amfanar tallafin gwamnan jihar Kano yayin da kamfanin kera Motoci samfurin Peugeot ya yaye Matasa 150 da gwamnatin jihar Kano ta dauki nauyin horas da su akan sana'ar gyaran Mota.
Fadar shugaban kasar Najeriya ta bayyana cewa, tuni ta dawo daga rakiyar duk wani kalami da zantuttukan bayyana ra'ayi na tsohon shugaban kasa Cif Olusugen Obasanjo, inda ta ce ba su da muhimmanci ballantana cancantar kulawa.
An rantsar dashi ne a matsayin speaker na majalisar jihar a wata cibiyar majalisar inda daukacin mambobin majalisar suka samu halartar wajen. Ana kan sauyin sheka har yanzu tsakanin 'yan siyasa, musamman yanzu da saura kwanaki kad
A dai duniya, an sha jin irin yadda wadannnan Pastor ke iya warkar da cutuka da bada karama, da ma iya fadin abubuwan da zasu faru a badi, sai dai ba'a ganin agajinsu a asibitoci, ba kuma a ganinsu suna ziyartar asibiti don warkar
Mudathir Ishaq
Samu kari