Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Wasu 'yan ta'adda sun kai hari a kauyen Malikawa da ke gundumar Gidan Goga,a jihar Zamfara, wanda kuma shine karo na biyu da suka kai harin a cikin 'yan watanni. Wannan sabon harin da 'yan ta'addan suka kai ya yi sanadin mutuwar
Wani dan majalisar a jihar Kogi, Mr. Enench ya rasa kujerarsa sakamakon sauya shekarsa daga jam'iyya mai mulki ta APC zuwa jam'iyyar Adawa ta PDP. Mambobin majalisar da suka halarci zaman majalisar na ranar Talata ne suka kada ku
Tsohuwar ministar harkokin mata a gwamnatacin shugaba Buhari, Sanata Aisha Jummai Alhassan, wacce akafi sani da Mama Taraba ta sauya sheka zuwa jam'iyyar Peoples democratic Party PDP a ranan Talata, 11 ga watan Disamba, 2018.
Da yawan mutane sun dauka cewar masu shan sigari ne kawai ke cikin hatsarin kamuwa da matsalar hunhu. Sai dai binciken masana ya bayyana wasu abubuwa dake sahun gaba wajen jawo matsalar hunhu amma kuma mutane basu san da hakan ba.
Shugaban ya tabbatar da rawar da Gwamnatin Switzerland takawa ga arewa maso gabas, ballantana yan gudun hijira na kara karfafa dankon aminci tsakanin kasashen biyu. Jakadan Gwamnatin Swiss a Najeriya yace zasu cigaba da tallafawa
A yau Talata, 12 ga watan Dasumba na 2018, Mai martaba Sarkin Kano kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Mallam Muhammadu Sanusi na biyu, ya yi kira tare da kalubalantar Mata dangane da zaben kasa na 2019.
Kungiyar shirya muhawarar zaben Najeriya NEDG da kungiyar kafofin yada labaran Najeriya BON ta saki sunayen jam'iyyu biyar da zasuyi muhawarar takarar kujeran mataimakin shugaban kasa da na shugaban kasa gabanin zaben 2019.
Da aka tambaye shi ra'ayin shi akan cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari bai yi aiki ba,Dauda cewa yayi: "Najeriya kasa ce mai mutane miliyan 180. Kowa na da nashi ra'ayin. Don haka kowa da bangaren da yake tsammani. Idan tunanin
Dan takaran kujeran shugaban kasa karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, ya bayyana a yau cewa bai samu goron gayyatar zaman rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin yan takaran kujeran shugaban kasa a zaben
Mudathir Ishaq
Samu kari