Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Kamar yadda rahotanni a kafafen ra'ayi da sada zumunta suka tabbatar, da amma ba na ciki ba ga hamshakin attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, mai suna Mohammed Dangote ya auri masoyiyarsa yar kasar Malaysia, Sara.
Cikin wayau dai, misali MTN, na sake kwashe maka kudi ta saya maka wani tsari, ko ta sai maka waqa, ko data wanda ka taba saya, wai da sunan kwamfiyuta ce tayi maka. In dai ka taba saya koda sau daya sai su kwashe watanni suna say
Mazauna yankin da lamarin ya shafa, sun bayyana cewa a yammacin ranar Alhamis, wasu 'yan bindiga haye a akan babura sun bude wuta ga manoman dankalin hausa, da ke aiki a gonakinsu a kauyen Garin Halilu, inda suka kashe mutane 9 na
Biyo bayan rikice rikicen cikin gida na jam'iyyar APC da yaki ci yaki cinyewa a fadin kasar, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki masu ruwa da tsaki na jam'iyyar da su yi aiki tukuru don kawo karshen rikicin da jam'iuyar ke fama
Wasu yan bindiga sun kashe mutane da dama a kauyukan garin Haladu, garin Kaka da Nasarawa Godal da ke karamar hukumar Birnin Magaji a jihar Zamfara, jaridar Premium Times ta ruwaito. Birnin Magaji can ne mahaifar Ministan Tsaro.
Bayan daukan lokaci tana tuntuba da mahawara, babbar kungiyar 'yan kabilar Yoruba ta kasa, Afenifere, ta zabi shugaban kasa Muhammadu Buhari a matsayin dan takarar da zata goyawa baya a zaben shekarar 2019. Kungiyar ta nesanta kan
Shugaban jam'iyyar ta kasa, Yusuf Mamman, yayin mika tutor jam'iyyar ga Mista Akinlade, yace jam'iyyar na yin shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2019. Ya taya yan jam'iyyar murna, da yawan su daga APC, kare da cewa sunyi zurfin tuna
Mazauna garin Maiduguri a jihar Borno sun yi korafi a kan samun wutar lantarki ta fiye da sa'o'i 24 da kamfanin raba hasken wutar lantarki na Yola (YEDC) ke basu. Da suke magana da da kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN), maza
A ranan Laraba, an kawo rahoton cewa Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da wata tawagar tsaffin mambobin All Progressives Congress APC daga jihar Kano karkashin jagorancin gwamnan jihar Jigawa, Muhammadu Badaru..
Mudathir Ishaq
Samu kari