Hotuna: Mohammed Dangote ya angonce da amaryarsa yar Malaysia
Kamar yadda rahotanni a kafafen ra'ayi da sada zumunta suka tabbatar, da amma ba na ciki ba ga hamshakin attajirin Najeriya, Alhaji Aliko Dangote, mai suna Mohammed Dangote ya auri masoyiyarsa yar kasar Malaysia, Sara.
Rahotannin sun bayyana cewa an daura auren ne ranan Laraba, 19 ga watan Disamba, 2019 a wani otel mai suna JW Marriott da ke Malaysia.

Asali: Facebook
Mohammed Dangote haifaffen dan ga Sani Dangote ne, dan uwan Alhaji Aliko Dangote.
Daga cikin wadanda suka halarci bikin sune hamshakin attajirin man fetur kuma abokin Dangote, Femi Otedola da kuma Atedo Peterside.
Kalli hotunan:

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng