Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
Majalisar dattawan Najeriya ta alanta kulle majalisar na wannan shekara zuwa ranan Laraba, 16 ga watan Junairu, 2019. Wani ya biyo bayan gabatar da kasafin kudin 2019 da shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar a rana Laraba.
Mun samu cewa, jiga-jigan jam'iyyar PDP na majalisar wakilan kasar nan, sun yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo dangane da kasafin kudin kasar nan da ya gabatar jiya Laraba a zauren Majalisar tarayya.
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Farfesa Hafiz Abubakar, wanda yayi murabus a kwanakin baya ya koma jam'iyyar All Progressive Party (APC) bayan komawa jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP da kuma PRP.
5. Kawo karshen tsananin talauci: Karin kokari gurin ilimantar da matasa da mata tare ta karfafar su da tallafa musu. Dole ne a karfafa kasar mu ta hanyar koya ma matasa da mata sana'o'i da abubuwan da suke da shi. Akwai kirkire..
Dr Obiageli Ezekwesili, ta yi gargadin cewa amfani da jami'an soji dama sauran jami'an tsaro wajen murdiyar zaben 2019 zai iya jefa kasar cikin tashin hankali. Ta bayyana kokontonta kan yiyuwar shugaban kasa Muhammadu Buhari na t
A yayin da a jiya Laraba shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwashi 'yan kallo a zauren majalisar tarayya yayin gabatar da kasafin kudin kasa na 2019, Mataimakin sa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya jagoranci zaman majalisar zantarwa.
"Shuwagabannin mu, shugaban kasa Muhammadu Buhari, shuwagabannin jam'iyyar APC da sauran shuwagabanni a kasa Najeriya yakamata su dawo a 2019 don karasa aiyukan habaka tattalin arzikin da suke yi. Masu zabe basu da wani zabi d ya
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid zata san makomarta a gasar zakarun nahiyoyi a ranar Asabar, 22 ga watan Disambar 2018. Real Madrid ta lallasa kungiyar Kashima Atlers ta kasar Japan da kwallaye 3-1 a wasan na kusa dana kars
Rundunar sojin Nigeria ta sanar da fara dibar sabbin dakaru, ga masu sha'awar shiga aikin sojin kasar. Bayanin hakanna kunshe ne a cikin wata sanarwa da rundunar ta fitar a ranar Laraba, inda ta ce dukkanin masu sha'awa na iya cik
Mudathir Ishaq
Samu kari