Mudathir Ishaq
18323 articles published since 08 Yun 2016
18323 articles published since 08 Yun 2016
A halin yanzu mun samu cewa, wani Lauya can kasar Indiya, Dinesh Parate, na ci gaba da fuskantar tuhumar Kotu bisa laifin da ya aikata na kai farmaki kan wani babban Alkali domin kurum ya yanke hukuncin da ya sosa masa zuciya.
Kungiyar Musulmai ta daliban Najeriya watau Muslim Student Society of Nigeria, MSSN, ta gindaya wani babban sharadi na ko a yi ko a fasa ga dukkanin 'yan takarar kujerar gwamna ta jihar Legas yayin babban zabe na shekarar badi.
A sakon ta'aziyyar ga sarkin Katsina, gwamnatin da mutanen jihar, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kwatanta malamin nashi na darasin aiyukan karafa a makarantar sakandare ta Katsina da mutum mai kyawun halayya wanda za'a dinga tu
Anyi nadin sarautan shahrarren mawakin Hausa, Alhaji Naziru Mohammad Ahmed, a matsayin sarkin wakan sarkin Kano a ranan Alhamis, 27 ga watan Disamba, 2018 a fadan mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu.
Babban bankin Najeriya karkashin a shugabancin Sanusi Lamido ya karbe bankin Platinum bayan da marigayi shugaba Umaru Yaradua yake shugabancin, inda ya amince da belin wasu bankuna saboda kudaden mutane da ke a bankunan. Bankin...
Ministan kasa na ma'aikatar man fetur Dr. Ibe Kachikwu ya bayyana cewa Najeriya zata dade tana fama da karancin man fetur muddin ba a gyara matatun man fetur na kasa ba cikin hanzari tare da ba 'yan kasuwa damar gina sabbi domin a
Yarinyar na sanye da bakar Riga ne zaune a wani teburin ,su kuma sauran suna dibar dadin su. Tana kallon su a yunwace amma basu san tana yi ba. A faifan bidiyon ne matar da ta dauka take magana, tare da zargin yarinyar mai
Wasu yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram sun kona makarantun firamare biyu, da barikin yan sandan daya a jihar Yobe cikin kwanaki biyu kacal. An kai hari wadannan makarantar firamaren Kuka-reta, makarantan firamaren Katarko.
Rahotannin da muke samu daga garin Baga da ke jihar Barno a arewa maso gabashin Najeriya suna nuni ne da cewa mayakan 'yan ta'addan Boko Haram sun shiga garin inda suka kara da sojojin Najeriya kafin daga bisani su fatattake su.
Mudathir Ishaq
Samu kari